14/02/2025
SAKON RANAR JUMA'A!
Ina Taya Daukacin Al'ummar Annabi (S.A.W) Barka Da Wannan Rana Mai Albarka ta Juma'a. Tare Da Fatan Alkhairi Garemu Baki Daya Da Fatan Allah Ya Sadamu Da Alkhairan Dake Kunshe A Cikinta, Musamman Yadda Ta Fado A Ranar Nisfush - Sha'anan.
Ta Daya Bangaren Ina Taya Masoya Annabi (S.A.W) Murnar Ranar Masoya Da Fatan Allah Ya Sadamu Da Masoyinmu Annabi Muhammadu (S.A.W)
~ Mai Tajul Asfiya Kawo
Friday 14/02/2025 = 15th Sha'aban, 1446AH