Zage-Zagi A yau.

Zage-Zagi A yau. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zage-Zagi A yau., Library, No. 15 kwarbai Zaria city, Zaria.

01/09/2019

JIYA BA YAU BA.

A hannun dama. Marigayi. FAGACHIN ZAZZAU. Alh Nuhu Muhammad.
A kusada dashi. MAKAMAN ZAZZAU.
Alh. Umaru Mijinyawa.
Na ukunsu. GALADIMAN ZAZZAU
Alh. Nuhu Aliyu Magaji.
Na hudunsu. Marigayi MADAKIN ZAZZAU. Alh. Aliyu Shehu Idris.

A dauki wannan photon ne a fadan mai martaba SARKIN ZAZZAU.

Ranar #26/08/1998.
Allah kajikan bayin Allah da rahama.

JIYA BA YAU BA. Mai girma Galadiman Zazzau . ALH. Aliyu Nuhu. Allah yakarama rayuwa albarka.
31/08/2019

JIYA BA YAU BA.

Mai girma Galadiman Zazzau .
ALH. Aliyu Nuhu.

Allah yakarama rayuwa albarka.

29/08/2019

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJU'UN.

ALLAH (S.W.A) SHIKARA KARE AFKUWAN HAKA.

Amadadin_MAI MARTABA _SARKIN_ZAZZAU.
Alh Dr. Shehu Idris CFR.

Da masarautan ZAZZAU, namika sakon jajantawa, ga al'umman Zaria, da jahar Kaduna, baki daya.

Bisa iftila'in da yafaru na rushewan gidaje, da rasa rayuka, sanadiyar ruwan sama, da Allah (s.w.a) yakawo cikin ikonsa.

MAI MARTABA ADALIN SARKIN ZAZZA. Nayima al'umma Addu'ar Allah ya maidawa da alheri,
Allah yakara gaba.
Allah yabamu damina mai albarka,
Yasa muga wucewansa lafiya.

Allah yazauna da Masarautan ZAZZAU lafiya, da jahar Kaduna, da kasa baki daya.

Allah yakara ma

A MADADIN WANNAN ZAURE.NA Zage-Zagi A yau.Zage-Zagi A yau.Zage-Zagi A yau. A Zage-Zagi A yau.Zage-Zagi A yau.. Tana taya...
27/08/2019

A MADADIN WANNAN ZAURE.

NA Zage-Zagi A yau.Zage-Zagi A yau.Zage-Zagi A yau. A Zage-Zagi A yau.Zage-Zagi A yau..

Tana taya ALH Sama'ila Suleiman. Murna bashi sarautan DUJIMAN ZAZZAU. Wanda mai MARTABA SARKIN ZAZZAU. Ya bashi.

Muna addu'ar Allah yatayaka iko, Allah yasa amora. Ameen.

Allah yakaimu ranan.....

26/08/2019

26/08/2019
Ziyaran da Chairman Zage-zagi ayau yakaima mai girma SARKIN DOGARAN ZAZZAU. ALH SULAIMAN IDRIS. don yima wannan zaure fa...
26/08/2019

Ziyaran da Chairman Zage-zagi ayau yakaima mai girma SARKIN DOGARAN ZAZZAU. ALH SULAIMAN IDRIS. don yima wannan zaure fatan alheri, da addu'a.

Muna godiya. 26/8/2019

Ziyaran Da Chairman Zage-zagi ayauYa kaima mai girma Ciroman ZAZZAU. Alh. Sa'idu mailafiya. A gidan sa. Allah yakara mak...
26/08/2019

Ziyaran Da Chairman Zage-zagi ayau
Ya kaima mai girma Ciroman ZAZZAU. Alh. Sa'idu mailafiya. A gidan sa.
Allah yakara maka lafiya.

Muna godiya. 26/8/2019

Address

No. 15 Kwarbai Zaria City
Zaria
BARDE3461

Telephone

08034610013

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zage-Zagi A yau. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category