28/04/2022
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un Raji'un
Allah ya yima Limamin masallacin juma'a na gyallesu Zaria rasuwa
(MALAM ARMAYA'U)
Anyi Janaza dinshi a masallacin Dan_ja da qarfe tara na safe (09:00am).
Dapatan Allah ya jiqansa kuma gafarta masah yasa Aljannah ceh makomarsa
Muma Allah ka bamu ikon cikawa da imani.
Ameeen