Hausawa

Hausawa For the development of samaru zaria territory and it people

17/03/2026

Ina so infara rubutu me taken:
Dan Fodio ( Jihadi ko yaƙin ƙabilanci)
!!!

17/03/2026

80% na fulanin gari suna goyon bayan ƴan uwansu fulani ƴan ta adda.

17/03/2026

Fulani maƙ!yan Hausawa ne.

17/03/2026

Daga cikin mafi kunin yaudara shine cewa da ake Fulani ƴan uwan Hausawa ne.
Ƙarya ne.

Nuhu Ribadu yafito fili ya bayyanawa duniya cewa Fulani yan ta adda yan uwansu ne har yaƙara dacewa hannun ka baya ruɓew...
01/03/2026

Nuhu Ribadu yafito fili ya bayyanawa duniya cewa Fulani yan ta adda yan uwansu ne har yaƙara dacewa hannun ka baya ruɓewa kayanke kayar, kuma ya nunawa duniya cewa shima bai yadda ayaƙi Fulani yan ta adda ba saidai ayi sulhu dasu,shiyasa nagaya muku Wallahi babu wani mai mulki bafulatani dazai bada ƙofa ayaƙi ɗan uwansa bafulatani koda kuwa bafulatani zai yanka mutanen duniya gaba ɗaya yasha jinin su, Kuma zai ƙara tabbatar muku dacewar kakansu ma irin wannan ta addan cin yayi daga baya ya rubuta tarihin ƙarya wai ya jaddada addini, daga iya jawabin da Nuhu yayi kaɗai zai tabbatar muku cewa Fulani zasu cigaba da kashe hausawa harsai sunga bayansu, mafita dayace ga bahaushe wato sayen makamai dan kare kai 🤷

A Matsayinka Na Bahaushe Dole Ka Aikata Abubuwa Hudu (4) Gasu a Jere kamar Haka1) Duk Inda Ka Shiga A Duniya Ka Bugi Kir...
22/02/2026

A Matsayinka Na Bahaushe Dole Ka Aikata Abubuwa Hudu (4) Gasu a Jere kamar Haka

1) Duk Inda Ka Shiga A Duniya Ka Bugi Kirji Ka Nuna Cewa Kai Bahaushe Ne Domin Bakada Abun Fada ko A Tarihi

2) Dole Ka kare Qabilarka Ta Hausa a Duk Lokacin Da Kaji Miyagu Ko Bata Gari Suna Qokarin Batawa Wanan Qabila Taka Suna

3) Gyara Halaya Izuwa Mutumin kirki Domin A Duk Tarihin Kafuwar Nigeria Haryanzu Baa Samu Wata Qabila Mai Karamci Kamar irin Na Hausawa Ba

4) Dole Ne Ka Raba Gari Da Duk Wanda ke Kore Samuwarka Da Tauye Darajar Ka Da kokarin Lalata Tarihinka Mai Asali

Allah Ya Daga Darajar Hausa Da Hausawa Amin

22/02/2026

Fulani ba zasu gajiya ba, a wannan kisan ƙare-dangin da suke wa Hausawa.

Ya rage namu mu yi turjiya, ko su shafemu a doron ƙasa.

22/02/2026

Dan Fodio ya yaki sarakunan Hausawa ne don su kwace mulki ya koma na Fulani.

Akwai wasu littattafan addini da su ka sami goyon bayan Sarakunan ƙasar Hausa tun kafin Jihadin Shehu Usman Danfodio har...
22/02/2026

Akwai wasu littattafan addini da su ka sami goyon bayan Sarakunan ƙasar Hausa tun kafin Jihadin Shehu Usman Danfodio har zuwa wannan lokacin.

Daga cikinsu akwai al-Shifa ta Qadi Iyad, Shaikh Tunusi ne ya kawo ta ƙasar Hausa a Kano a zamanin Sarkin Kano Mohamma Kisoki (914-973 AH/ 1509-1565 CE) (Palmer 1928; 113).

Sarkin Kano Abubakar Kado (973-980 AH/ 1565-1575 CE) shi ne farkon wanda ya karanta wannan littafin a gidan Dan Goronduma Kursiya (Palmer 1928:114).

Har yanzu ana karanta wannan littafin a babban masallacin Kano duk lokacin da ake buƙatar ruwan sama ko wata addu'a don samun saukin daga bala'o'i.

Haka kuma ana karanta ta a kowane Azumin watan Ramadan da safe a Gidan Rumfa (fadar Sarki). Tafsirin Jalalyn na Jalaludeen al-Mahaly da Jalaludeen al-Suyuti malaman Kano da yawa suna karanta shi, kuma a shekarun baya da s**a shude Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na daya (1954-1963 CE) ya sake gabatar da tafsirin Alkur'ani a fada. Shaikh Nasiru Kabara shi ne ya ke jagoranci zaman tafsirin. Sarki Ado Bayero ya ci gaba da wannan al’ada. Watakila wannan zama na Tafsiri ya fi kowace irin wannan zama a Nijeriya.

Babu abinda ya kamata Bahaushe yayi yanzu kamar yin katin Zaɓe, ya zaɓi ɗan ƙabilar sa. Muna kira kar wani Bahaushen da ...
22/02/2026

Babu abinda ya kamata Bahaushe yayi yanzu kamar yin katin Zaɓe, ya zaɓi ɗan ƙabilar sa.
Muna kira kar wani Bahaushen da ya ƙara zaɓan bafulatani a kowanne irin muƙami na siyasa domin da haɗin bakin sa ƴan uwansu na daji keyi ma Hausawa kisa_n gilla.

22/02/2026

Naya ba laifi akaima Malam ba �

22/02/2026

Dole Bahaushe yafara kabilanci domin kuɓuta daga mulkin mallakan da Fulani ke mishi

Address

Samaru Zaria
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share