YUSUF S ABOKI

YUSUF S ABOKI Yusuf S Aboki is a media and communications aide with active involvement in public information and government communications. He's the Inc.

CHIEF PRESS SECRETARY To The Inc. Executive Chairman Of Maiha LGC

Congratulations ✅️ Hon. Saadu Adamu Waziri Pegin, GWARZON VOKUNA PAKKA.
18/06/2026

Congratulations ✅️ Hon. Saadu Adamu Waziri Pegin, GWARZON VOKUNA PAKKA.

KAMFANONIN AREWA DA S**A RUSHEGa jerin kamfanoni da masana'antun da suke Arewacin Nigeria wanda akayi watsi da su, wasu ...
31/05/2026

KAMFANONIN AREWA DA S**A RUSHE
Ga jerin kamfanoni da masana'antun da suke Arewacin Nigeria wanda akayi watsi da su, wasu daga cikinsu kuma sun rushe gaba daya

(1) Nigerian Paper Mill dake Jebba jihar Kwara ya rushe a shekarar 2005

(2) Lafiagi Sugar Company dake jihar Kwara ya rushe a shekarar 2003

(3) Bacita Sugar Company dake cikin garin Bacita, Karamar hukumar Edu Jihar Kwara ya rushe a shekarar 2002

(4) Northern Oil & Allied dake jihar Kaduna ya rushe a shekarar 1999

(5) Kano Mattress Factory ya rushe a shekarar 2000

(6) Kano Plastic Company ya rushe a shekarar 2000

(7) Nigeria Bottling Company dake jihohin Kano, Kaduna, Pilato da Borno duk sun rushe a shekarar 2004

(8) Goldline Biscuit Factory dake jihar Kano ya rushe a shekarar 2009

(9) Arewa Metal Containers (AMECO) dake jihar Kaduna ya rushe a shekarar 1998

(10) Kano Tanneries Mills ya rushe a shekarar 1990

(11) Kaduna Fertilizer Company ya rushe a shekarar 2002

(12) Arewa Textile Limited ya rushe a shekarar 2002

(13) Finetex Nigeria Kaduna ya rushe a shekarar 2003

(14) Supertex Ltd dake jihar Kaduna ya rushe a shekarar 2000

(15) United Nigerian Textiles (UNITEX) dake jihar Kaduna ya rushe a shekarar 2005

(16) Nortex Textile dake jihar Kano ya rushe a shekarar 2001

(17) Nigerian German Chemicals dake Kaduna ya rushe a shekarar 2004

(18) Peugeot Automobile Nigeria (PAN) dake jihar Kaduna ya rushe a shekarar 2007

(19) Kamfanin sarrafa giya (Premier Breweries) dake jihar Kaduna ya rushe a shekarar 2000 (muna murna da haka)

(20) Kano Textile Printing (KTP) ya rushe a shekarar 1998

(21) Bagauda Textile dake jihar Kano ya rushe a shekarar 1995

(22) Chedi Textile dake jihar Kano ya rushe a shekarar 1997

(23) Chalawa Textile Mills dake jihar Kano ta rushe a shekarar 1998

(24) Gaskiya Textile Mills dake jihar Kano ya rushe a shekarar 1999

(25) Kano Spinning and Weaving ya rushe a shekarar 1990

(26) Daula Textiles dake jihar Kano ya rushe a shekarar 2000

(27) Super Textile dake jihar Kano ya rushe a shekarar 2004

(28) Hajara Textiles dake jihar Kano ya rushe a shekarar 2002

(29) Nigeria Oil Mills (NOM) dake jihar Kano ya rushe a shekarar 1999

(30) Bayero Pharmaceutical dake Kano ya rushe a 2000

(31) Dala Foods dake jihar Kano ya rushe a shekarar 2008

(32) Tofa Textile dake jihar Kano ya rushe a shekarar 2001

(33) Mambayya Textile dake jihar Kano ya rushe a shekarar 1990

(34) ANCON Textile dake jihar Kano ya rushe a shekarar 2000

(35) Funtua Textiles dake jihar Katsina ya rushe a shekarar 2005

(36) Daura Textiles dake jihar Katsina ya rushe a shekar 2000

(37) Kankara Kaolin Processing dake jihar Katsina ya rushe a shekarar 2000

(38) Gusau Textile dake jihar Zamfara ya rushe a shekarar 1999

(39) Zamfara Textiles ya rushe a shekarar 2004

(40) Sokoto Textile ya rushe a shekar 1993

(41) Sokoto Ceramic Tiles Factory ya rushe a shekarar 2005

(42) Bauchi Furniture Company ya rushe a shekarar 2000

(43) Bauchi Meat Factory ya rushe a shekarar 2003

(44) Steyr Nigeria (Bauchi – tractors) ya rushe a shekarar 2007

(45) Gombe Oil Mills ya rushe a shekarar 2001

(46) Ashaka Textile ya rushe a shekarar 1990

Zaku ga illar da aka yiwa kamfanoni da masana'antun Arewa, aka rusa su, ya faru ne a Gwamnatin Olusegun Obasanjo, haka shine ya karya manyan Sojojin Arewa, ya kwashe manyan kayan yakin Sojoji dake Bauchi ya mayar yankinsa

Gaskiya Obasanjo ba karamin illa ya yiwa Arewa ba, kuma yana kan yi har kwanan gobe, duk da haka akwai rashin kishi da sakacin manyan 'yan siyasar Arewa a duk abinda s**a faru

Allah Ka bamu shugabanni masu kishin Arewa

COPIED.

A cheating husband wanted to find out ifhis wife knew about his unfaithfulness to her. One night he asked her “Darling, ...
29/05/2026

A cheating husband wanted to find out if
his wife knew about his unfaithfulness to her.

One night he asked her

“Darling, can a woman know if her
husband is cheating on her?”

She replied

“Yes of course”

Surprised and with his heart fast beating in a most uncomfortable way he asked

“But how will she know?”

“Well” said his wife “There are many ways....

If she keep finding hotel receipts in his
pocket each time she take his clothes to the laundry and lipstick mark on his shirt, if he keep coming home late nights” etc

He breathed a sigh of relief because none of this applied to him.

The following morning, he was ready to go to work but couldn't find his car key where he normally kept it,

“Honey, did you please see my car key?”

“Yes” replied his wife “Junior was playing with it so I kept it in the drawer” he went to the drawer, open it and found the car key but something else were there too, many hotel receipts, same hotel he normally take his women to, he couldn't believe it,

“My wife has found all these hotel receipts in my pockets, how on earth have I been careless with this receipts?

I can't believe she knew about my unfaithfulness to her yet kept quiet, my God I am done”.

Hurriedly and shamefully without saying 'Bye' to his wife he left the house.

At the office he couldn't concentrate on his work,

“I have been fooling around thinking my wife never knew about my relationships with other women”.

He decided to text his wife and apologize but just then his phone rang, his wife was calling, as he picked up the phone, the worst happened.

END OF PART 1

Kindly follow my official page 👉Dennis official for part 2 🙌🏿✍🏿😊 so you don't miss out when I drop other stories as well

Sabon Babban Ministan Tamil Ladu Jarumi Vijay Thalapaty Ya Bada Umarnin Rufe Shagunan Barasa Guda 717 A Fadin Birnin, Mu...
20/05/2026

Sabon Babban Ministan Tamil Ladu Jarumi Vijay Thalapaty Ya Bada Umarnin Rufe Shagunan Barasa Guda 717 A Fadin Birnin, Musamman Guraren da suke kusa da Wuraren bauta, Mujami'a, Masallatai da Makarantu.Ministan Ya ce ya aitawar da hakan ne domin kokarin dakile yaduwar shaye-shaye ga al'umma Musamman Matasa wanda sune goben kasar.

Members of the Renewed Hope Patriotic Movement, alongside our State Coordinator, Amb. Lukman S. Naibi, paid a visit to t...
06/04/2026

Members of the Renewed Hope Patriotic Movement, alongside our State Coordinator, Amb. Lukman S. Naibi, paid a visit to the residence of Aminin Gomna, Ɗan Minister, in Karewa, Jimeta–Yola.

It was a productive meeting where we had open discussions on how to work closely with the APC leadership in the state.

The focus was clear, building strong collaboration and setting a solid path toward a successful outing in the 2027 elections.

28/03/2026
25/03/2026

Address

Jimeta/Yola Road, Adamawa
Yola
640001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YUSUF S ABOKI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share