HDY tv

HDY tv Hadakar Kawar da damuwar Al-umma

"Lokaci zai nuna da sai al-ummar Wudil sun ce, Kash! ina ma tun baya, Yahayannan, Yahayannan shi ne dan Majalissarmu na ...
19/08/2026

"Lokaci zai nuna da sai al-ummar Wudil sun ce, Kash! ina ma tun baya, Yahayannan, Yahayannan shi ne dan Majalissarmu na tarayya. Saboda idan na je ba zan zauna ba".

Hon. Yahaya Adamu Garin Ali
Dan takarar Majalissar tarayya na Wudil da Garko a APC

"Lokaci zai nuna da sai al-ummar Wudil sun ce, Kash! ina ma tun baya, Yahayannan, Yahayannan shi ne dan Majalissarmu na tarayya. Saboda idan na je ba zan zauna ba".

Hon. Yahaya Adamu Garin Ali
Dan takarar Majalissar tarayya na Wudil da Garko a APC

Hannu da Yawa Gaya Reporters DC Hausa Siyasarmu TV Gida Gida Reporters Kano central !!! Mubarak Adam Wudil Abba Muhammad Tukur JP MRano Updates Amir Abdullahi Kima

18/08/2026

Hannu da Yawa sannun ku da kokari

" 'Yan takarar Kwankwasiyya ba su da jadawalin ayyukan da za su yiwa al'umma (Blue print), sai dai su ce anci amanarsu"....
17/08/2026

" 'Yan takarar Kwankwasiyya ba su da jadawalin ayyukan da za su yiwa al'umma (Blue print), sai dai su ce anci amanarsu".

Hon. Bashir Shehu Achike
Shugaban kansilolin KH Wudil, jahar Kano

HDY tvDC HausaComr Musbahu Darki

07/08/2026
06/08/2026

"Muna kiransu da babbar muryar da suyi gaggawa su shigo jam'iyyar mu ta APC, tunda sun tabbatar babu jam'iyyar NDC a karamar hukumar wudil".

Bashir Musa Dandigiri
Dan Jam'iyyar APC a Wudil

Hannu Da Yawa. DC Hausa Siyasarmu TV Comr Musbahu Darki Gaya Reporters Daula Online Radio Bashir A Musa Dandigiri AGD Hausa Muhsin Mubil Bashir Abdullahi Musa Dandigiri

"Ai a APC muke yanzu, Ba munyi falle daya a kungiya ba, to yanzu a jam'iyyar APCn zamuyi falle dayan. Idan ka hada falle...
06/08/2026

"Ai a APC muke yanzu, Ba munyi falle daya a kungiya ba, to yanzu a jam'iyyar APCn zamuyi falle dayan. Idan ka hada falle nawa kenan?".

Bashir Musa Dandigiri
Dan Jam'iyyar APC

Hannu Da Yawa. DC Hausa Siyasarmu TV Comr Musbahu Darki Gaya Reporters Daula Online Radio Bashir A Musa Dandigiri AGD Hausa Bashir Abdullahi Musa Dandigiri

06/08/2026

Yadda kungiyar Hon Yahaya Adamu Garin Hope agenda ta kaddamar co-odinotocinta na mazabu tare da Shugabancin yan media a karamar hukumar garko

Hannu Da Yawa.DC HausaComr Musbahu DarkiSiyasarmu TVMuhsin MubilMubarak Adam WudilGaya ReportersDaula Online RadioAmalo GakAminu Buda GarkoAlh Iliyasu Garko

"Kaf 44 LG babu inda Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso bai kira sunayen yan gwagwarmayar kwankwasiyya ba, amma babu dan wud...
06/08/2026

"Kaf 44 LG babu inda Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso bai kira sunayen yan gwagwarmayar kwankwasiyya ba, amma babu dan wudil ko mutum daya".

Bashir Musa Dandigiri
Dan Jam'iyyar APC a Wudil

Hannu Da Yawa. DC Hausa Siyasarmu TV Bashir Abdullahi Musa Dandigiri Bashir A Musa Dandigiri Gaya Reporters Daula Online Radio

Address

Wudil Kofar Yamma
Wudil

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HDY tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share