15/07/2022
❓Kuna Yan Kasa Kuma kun Isa zabe amma baku da Voters Card me Akayi kenan?
❓Shin Bakwa Bukatar Chanza Chanjine a Matsayinku na Daliban da Sukayi Wata da Watanni a Zaune a gida Ba tare da Karatu ba?
❓Idan Baku da Voters Card tayayane Zaku Zabi Shugaban da Kuke da Burin zai Kawo Gyara?
✔️✔️Kuy Maza Ku Garzaya INEC domin Mallakar Katin Zabe Kafin Karshen watannan, Domin Katinka Shine "Yan cinka.
Sako daga Chairman
AJIYAN MAKAMA YOUTHS MOVEMENT
_COMR.ABDULHADI MATAWALLE_