Auzango ikon allah

Auzango ikon allah a.u.zango ikon allah

08/04/2026
24/08/2025

أهلا بشهر المولد 🌙
ذكرنا بالمحتد
أصل الأصول السيد ﷺ
حبيبنا المبجل ♥️

23/07/2025

Tsohon dantakarar gwamnan Jigawa a jam’iyyar NNPP malam Aminu Ringim, ya bayyana cewa tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, shi ne kaɗai ɗan siyasar da ya cancanci maye gurbin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a Arewacin Najeriya bayan rasuwarsa.

Kyan Alkawari Cikawa! Kamar yadda Nace zan danno ashariya!Wayennan balagaggun arnar sune s**a Fi zaqalqalewa akan lallai...
03/05/2024

Kyan Alkawari Cikawa! Kamar yadda Nace zan danno ashariya!

Wayennan balagaggun arnar sune s**a Fi zaqalqalewa akan lallai mahaifan Manzon Allah (s) masu tsarki da Aminci. Yan .... Ne Mushirikai.duk da cewar suma gadar Hakan s**ayi.

Tom da fari zan dau Dafta Jaki

Dan kutumar durun uwarka Me Manzon Allah (s) Yayi Maka kake nuna masa wannan Tsanar da kiyayya kake tada jijiyar wuya akan lallai wai Iyayensa (as) suna wuta! Dan mecin uwarka laifin me s**ayi Maka? Sannan Dan kutumar ubanka ta taba Jin K*firi da Suna "ABDULLAHI"? Shege dan buro'uba Dan gaba da Fatiha...idan kace ka dogara da hadisine Dan mecin uwarka hadisi Nawane baka yadda dasu Kuma suna cikin musulum da bukharin? Akwai Hadisan za'a kora wasu Sahabbai wuta Ranar Lahira me Yasa baka yadda da wannan Hadisin ba sbd Akan Sahabbai ya sauka! Shege Dan tsinaniyya...

Sannan saura Kai dayan Arnen Jalo Jalingo Dan gutsun uwarka Uwarkace mushirika da ubanka shege arne ka taba Jin k*firi Mushiriki da Sunan "ABDULLAHI"? Kodai Iya shege ne Kodan musulum ne ya rawaito Dan kutumar ubanka hadisai Nawa ya rawaito baka yadda dasu ba Ya rawaito su mu'awiyya bugatu "Yan wuta meyasa baka Yadda da Hadisin ba Se wannan karyar da Allah ya karyata ta kake nacewa ai har Dadi kakeji akanta Dan durun uwarka me Manzon Allah (s) Yayi Maka kake masa wannan Tsanar da kiyayya ta Jafa'i akan Iyayensa (as) Kodan ya kawo mana musulunci ya yantar damu eh? Shiyasa Nace wlh tlh arna ne ku Sam babu abinda ya hadaku da Addinin musulunci. Shegu Yan kutumar uba Yayan gaba da Fatiha.

Duk Wanda yake ganin zagin da nayi ban kyauta ba ya fara duba su suwa suke zagi tukunnah wlh tlh billh Babu Kalmar zagin da zata Isa ta gamsar Dani wajen zagin da la'antar wayennan tsinannun mutanen da duk sauran su. Na dauko wayennan sbd sunfi kowa zaqalqalewa akan mas'alar Kuma sunfi shahara Akai Dr Jaki Jalo Jalingo da Dr Jaki Dutsen tanshi. Allah ya qara tsine musu albarka.

01/01/2024

Maulana Shehu Abulfathi RTA tare da maulana Sheikh Sani Khalifa Abdukkadir Zaria a shekarun baya.

Allah ya jikan Shehu Abulfathi shi kuma Sheikh Sani Khalifa Allah ya kara masa lafiya da nisan kwana amin.

01/01/2024

Wanda ya fimu ƙarancin shekaru, ya rasu ya barmu
Wanda ya fimu lafiya, ya rasu ya barmu
Wanda al'umma ta fi buƙatarsa akanmu, ya rasu ya barmu
Wanda ya fimu kulawa da taka tsantsan, ya rasu ya barmu
Wanda ya fimu buri a rayuwa, ya rasu ya barmu

Amma har yanzu muna cikin shagala da duniya da ƙara gyara zaman morarta.

Allah mun tuba.. Allah Kada Ka karbi Rayuwarmu sai Kana Mai yarda damu

01/01/2024

BARKA DA SHIGOWAN 2024

Ya Allah Kai ne mafi tausayin masu tausayi, mafi karamcin masu karamci.

Ya Allah don tausayin nan naka gare mu ka kyautata rayuwarmu, ka ji kanmu duniya da lahira.

Ya Allah Ka kiyashe mu daga zafin fitar rai, da azabar kabari da kuma mummunar makoma.

Don karamcin nan naka Ya Allah ka bamu mafi kyawu a duniya da lahira. Ya Allah Ka kiyaye mu daga sharrin masu sharri.

Allah ya bamu albarkar da yake cikin rayuwar mu na duniya da lahira Albarkan ANNABI SALLALLAAHU ALAIHI WASALLAMA. Amiin

01/01/2024

Kuma duk bakin cikin ka Allah bazai hana talaka abinci ba. Sai da kasamu award akafi kowa farin jini a afrika amma sbd mugunta irin taka sai dakasa masoyanka s**a koma makiyanka Dan masara

09/12/2023

Daga cikin Abinda Kasalallu s**a yi gamayya a ciki: Nemawa shantakewarsa Uzuri, da Qoqarin jifan waninsu cewa shine dalilin koma bayansu

Jifa na aka yi !
Bamu da Sa'a a Jininmu !!
Maqiyanmu ne s**a Hanamu cigaba !!!

Address

Sapale Road Oando Felling Station Side Along Binniroad
Warri

Telephone

+2348144944066

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auzango ikon allah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Auzango ikon allah:

Share

Category