Hon. Sani Adamu Wakili Media Bachirawa

Hon. Sani Adamu Wakili Media Bachirawa Hon Sani Wakili Ungogo Jagoran Matasan Kwankwasiyya Kuma Dan majalissar tarayyar UGG/MJB

Me kuka fahimta akan wannan hoton?
07/05/2026

Me kuka fahimta akan wannan hoton?

06/05/2026

Gashi ana ta Meeting....

Zaɓaɓɓen dan majalisar tarayya na Ungogo da Minjibir RT Hon Sani Wakili ya fice daga jam'iyyar ADC tare da komawa jam'iy...
03/05/2026

Zaɓaɓɓen dan majalisar tarayya na Ungogo da Minjibir RT Hon Sani Wakili ya fice daga jam'iyyar ADC tare da komawa jam'iyyar NDC.

Allah yasa hakane mafi alkairi.

02/05/2026

Kwarfiya.....

01/05/2026

Kwankwaso's TripletAllah ya maimaita muku kujerunku.
01/05/2026

Kwankwaso's Triplet
Allah ya maimaita muku kujerunku.

30/04/2026

ADC zamu zaɓa 😄 😄 😄

Ga t**i yayi ba batun maganaHar makarantar sakandire ya ginaGa sololi ta ko ina da inaAsibiti ya yi shi ba batun maganaA...
28/04/2026

Ga t**i yayi ba batun magana
Har makarantar sakandire ya gina
Ga sololi ta ko ina da ina
Asibiti ya yi shi ba batun magana
Abin da yawa
Cikin su harda ruwa
Abinda kake yayi yawa a faɗe su duka
SANI

RT Hon Sani Wakili go again
Insha Allahu

Bari mu tsallaka maƙotan muA duk ƴan takarar da suke ƙaramar hukumar Dala babu wanda ya cancanta da wakiltar alummar kar...
26/04/2026

Bari mu tsallaka maƙotan mu
A duk ƴan takarar da suke ƙaramar hukumar Dala babu wanda ya cancanta da wakiltar alummar karamar hukumar Dala a majalisar jihar kano kamar HON.BUHARISULAIMANYANMATA

Allah ya bashi nasara.

𝑍𝑎𝑚𝑢 𝑧𝑎ɓ𝑖 RT Hon Sani Wakili 𝑍𝑎𝑚𝑢 𝑠𝑎 𝑎 𝑧𝑎ɓ𝑒 𝑠ℎ𝑖𝑍𝑎𝑚𝑢 𝑡𝑠𝑎𝑦𝑎 𝑚𝑢 𝑘𝑎𝑟𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑢 𝑧𝑎ɓ𝑎𝑟 𝑠ℎ𝑖𝑍𝑎𝑚𝑢 𝑦𝑖 𝑎𝑑𝑑𝑢𝑎 𝐴𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑦𝑎 𝑏𝑎𝑠ℎ𝑖 𝑛𝑎𝑠𝑎𝑟𝑎.𝑊𝑎𝑘𝑖...
26/04/2026

𝑍𝑎𝑚𝑢 𝑧𝑎ɓ𝑖 RT Hon Sani Wakili
𝑍𝑎𝑚𝑢 𝑠𝑎 𝑎 𝑧𝑎ɓ𝑒 𝑠ℎ𝑖
𝑍𝑎𝑚𝑢 𝑡𝑠𝑎𝑦𝑎 𝑚𝑢 𝑘𝑎𝑟𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑢 𝑧𝑎ɓ𝑎𝑟 𝑠ℎ𝑖
𝑍𝑎𝑚𝑢 𝑦𝑖 𝑎𝑑𝑑𝑢𝑎 𝐴𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑦𝑎 𝑏𝑎𝑠ℎ𝑖 𝑛𝑎𝑠𝑎𝑟𝑎.

𝑊𝑎𝑘𝑖𝑙𝑖 𝐺𝑜 𝐴𝑔𝑎𝑖𝑛 𝑖𝑛𝑠ℎ𝑎 𝐴𝑙𝑙𝑎ℎ𝑢

Duk Sharrance-sharrancen da ake masa Duk Qazafi da Qagen da ake masaDuk bita da Qullin da ake masaHar yanzu ba'a samu da...
24/04/2026

Duk Sharrance-sharrancen da ake masa
Duk Qazafi da Qagen da ake masa
Duk bita da Qullin da ake masa

Har yanzu ba'a samu daraja irin tashiba

Shikadaine ya tsayar da Gwamna har sau 3 kuma s**aci zaɓe, ganduje 2015, Abba 2019, abinda yafaru yafaru, again Abba 2023

Shikadaine ya tsayar da Sanatoci 3, biyu cikinsu s**aci zaɓe

Shikadaine ya tsayar da Yan majalisar tarayya 24, guda 17 s**aci zaɓe

Shikadaine ya tsayar da Yan majalisar jiha 40, guda 26 s**aci zaɓe daga baya aka qara samun 1 s**a zama 27.

Shekarau shekara 8 yayi ajere yana gwamna ya tsayar da yaronsa baici zaɓeba, bayan saukarsa gwamna har yanzu ko dan majalisar jiha bai kara tsayarwa yaci zaɓeba

Ganduje Shekara 8 yayi ajere yana gwamna, ya tsayar da mataimakinsa baici zaɓeba , ya tsayar da ɗansa rep baici zaɓeba.

A yayin da yan siyasa ke ta'allaka nasararsu da gwamnatin tarayya, Kwankwaso yaci zaɓen 2011 gwamnatin tarayya bata sonshi

A 2019 baya tare da gwamnatin tarayya Ya tsayar da Abba , akayi nasara, aka kwace nasarar

A 2023 baya tare da gwamnatin tarayya, baya cikin babbar jam'iyya yasake tsayar da Abba yaci zaɓe , akayi yunqurin magudi kwankwaso yakafa ya tsare da taimakon Allah nasara ta tabbata.

Indai mutum ba Mahaukaci bane, yaceen Dogaro da Allah ne kawai, Allahn kuma yake masa aikin.

Masu faɗa da Madugu kuna faɗane da ikon Allah. Ganin bayansa saidai idan yajuya Insha Allah

Suleiman Lawan Gogori 🖋️
Kwankwasiyya loyalist 🔴

𝑆𝑎ƙ𝑜𝑛 𝑏𝑎𝑟𝑘𝑎 𝑑𝑎 𝐽𝑢𝑚𝑚𝑎'𝑎 𝑧𝑢𝑤𝑎 𝑔𝑎 𝑧𝑎ɓ𝑎ɓɓ𝑒𝑛 ɗ𝑎𝑛 𝑚𝑎𝑗𝑎𝑙𝑖𝑠𝑎𝑟 𝑡𝑎𝑟𝑎𝑦𝑦𝑎 𝑛𝑎 𝑈𝑛𝑔𝑜𝑔𝑜 𝑑𝑎 𝑀𝑖𝑛𝑗𝑖𝑏𝑖𝑟.𝐴𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑦𝑎 𝑚𝑎𝑖𝑚𝑎𝑖𝑡𝑎 𝑚𝑎𝑘𝑎 𝑘𝑢𝑗𝑒𝑟𝑎𝑟 𝑘𝑎
24/04/2026

𝑆𝑎ƙ𝑜𝑛 𝑏𝑎𝑟𝑘𝑎 𝑑𝑎 𝐽𝑢𝑚𝑚𝑎'𝑎 𝑧𝑢𝑤𝑎 𝑔𝑎 𝑧𝑎ɓ𝑎ɓɓ𝑒𝑛 ɗ𝑎𝑛 𝑚𝑎𝑗𝑎𝑙𝑖𝑠𝑎𝑟 𝑡𝑎𝑟𝑎𝑦𝑦𝑎 𝑛𝑎 𝑈𝑛𝑔𝑜𝑔𝑜 𝑑𝑎 𝑀𝑖𝑛𝑗𝑖𝑏𝑖𝑟.
𝐴𝑙𝑙𝑎ℎ 𝑦𝑎 𝑚𝑎𝑖𝑚𝑎𝑖𝑡𝑎 𝑚𝑎𝑘𝑎 𝑘𝑢𝑗𝑒𝑟𝑎𝑟 𝑘𝑎

Address

Bachirawa Asibitin Tafasa
Ungogo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Sani Adamu Wakili Media Bachirawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share