Kwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wada

Kwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wada Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wada, Political organisation, S/gari T/yayande, Tudun Wada.

Kungiya tanaso duwanda zai amfani da shafin ya kasance mai raayin siyasa ne kuma ya kasance mai daraja dan adam ne,Ba a yarda da cin mutuncin wani ba in batare da ya ci mutunci wani naka ba.

29/12/2025
Allah ya tabbatar mana da Alkairansa a kammu
20/10/2024

Allah ya tabbatar mana da Alkairansa a kammu

Allah ya Karo zaman Lafiya a kasarmu NAJERIYA da sauki Rayuwa. HAPPY. Juma'at Mubarak
21/06/2024

Allah ya Karo zaman Lafiya a kasarmu NAJERIYA da sauki Rayuwa.

HAPPY. Juma'at Mubarak

16/03/2024
SANARWA SANARWA Agobe ne 26_2_2024  Musalin 10-00am na safe. Sabon shugaban karamar hukumar T/WADA  Hon. Umar Isah Rugu ...
25/02/2024

SANARWA SANARWA

Agobe ne 26_2_2024 Musalin 10-00am na safe. Sabon shugaban karamar hukumar T/WADA Hon. Umar Isah Rugu Rugu Zai jagoranci Adduoin tinawa da wadanda s**a rasa Rayukansu, sakamakon kona Office din jamiyyar NNPP ta TWD,Wanda wasu marasa daraja s**a aikata. a Office Jamiyya NNPP na TWD.

11/11/2023

WALLAHI ABBA KABIR ZAMA DARAM A KANO

ABBA. Zabin A lummar Jahar Kano ne. Kwalliya Tabiya kudin Sabulu. Muna addu'ar Allah ya Kara Nasarori akan aiyukan Alkai...
21/10/2023

ABBA. Zabin A lummar Jahar Kano ne. Kwalliya Tabiya kudin Sabulu. Muna addu'ar Allah ya Kara Nasarori akan aiyukan Alkairan da ABBA KABIR SUSUF yake so ya kawowa Kanawa.

Address

S/gari T/yayande
Tudun Wada
07066609580

Telephone

+2349027699549

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kwankwasiyya PEACE & UNITY Mobilisation Group T/wada:

Share