Young Muda

Young Muda A gentleman
But truth first

With Homeboy Godsent – I'm on a streak! I've been a top fan for 8 months in a row. πŸŽ‰
24/02/2026

With Homeboy Godsent – I'm on a streak! I've been a top fan for 8 months in a row. πŸŽ‰

DA DUMI-DUMI: Kasashen AES Wato Nijar, Burkina Faso da Mali Sun Fara Buga Kudinsu Na Kanshu. Hadakar kasashen Nijar, Bur...
09/10/2025

DA DUMI-DUMI: Kasashen AES Wato Nijar, Burkina Faso da Mali Sun Fara Buga Kudinsu Na Kanshu.

Hadakar kasashen Nijar, Burkina Faso da Mali sun fara buga kudaden kansu bayan daukar matakin daina amfani da kudaden Faransa da na kasashen ketare. Wannan mataki na tarihi na nufin karfafa cikakken β€˜yancin tattalin arzikin kasashen uku da kuma kawar da tasirin Faransa a harkokin kudinsu.

Wane fata kuke yi wa wannan sabon ci gaban na kasashen AES?

05/08/2025

Idan Allah ya ce sai kai toh duk wani Wanda ya qi ka a banza ne.
Allah ya bamu sa a

Happy Birthday, Colin MorganπŸŽ‰πŸŽ‚πŸ° Colin Morgan is a Northern Irish actor widely recognized for his breakout role as the ti...
25/07/2025

Happy Birthday, Colin MorganπŸŽ‰πŸŽ‚πŸ°

Colin Morgan is a Northern Irish actor widely recognized for his breakout role as the title character in the BBC fantasy series Merlin (2008–2012). Born in Armagh in 1986, he trained at the Royal Conservatoire of Scotland and quickly established himself as a talented performer across various genres.

Beyond Merlin, Morgan has delivered standout performances in acclaimed productions such as The Fall, Humans, Belfast, and Legend. Known for his emotional range and subtle intensity, he continues to earn praise on stage and screen. Morgan is also branching into writing, with his debut novel, The Ballad of Ronan McCoy, expected in 2026. This is only for those that knows Merlin.

25/07/2025

Siyasa rigar yanci. Kada mu yarda mu sake Wasa da damar mu ah wannan Karon. Mu zabi cancanta. Ba kudi ba.
πŸ’ͺπŸ’ͺπŸ’ͺ

Allah ya yi wa shugaban kasar Najeria Rasuwa a yau wato President Muhammadu Buhari 'PMB' Allah ya gafar ta masa.
13/07/2025

Allah ya yi wa shugaban kasar Najeria Rasuwa a yau wato President Muhammadu Buhari 'PMB' Allah ya gafar ta masa.

My best choice pictures young African inventors πŸ˜˜πŸ’–πŸ’–. Da gomnati zata taimaka wa itin wadannan da mun ci gaba sossai ah N...
24/06/2025

My best choice pictures young African inventors πŸ˜˜πŸ’–πŸ’–.
Da gomnati zata taimaka wa itin wadannan da mun ci gaba sossai ah Najeriya da ma Africa gaba daya

1= Duk kwadayinka ka kula da abu 2: 1 addininka 2 mutunchinka πŸ“ΏπŸ“ΏπŸ“ΏπŸ§β€β™€οΈπŸ§β€β™€οΈπŸ§β€β™€οΈ2= Kar ka yarda da abu 2:1 Abotar da za ta ...
24/06/2025

1= Duk kwadayinka ka kula da abu 2:

1 addininka

2 mutunchinka

πŸ“ΏπŸ“ΏπŸ“ΏπŸ§β€β™€οΈπŸ§β€β™€οΈπŸ§β€β™€οΈ

2= Kar ka yarda da abu 2:

1 Abotar da za ta janwo maka kas-kanchi

2 kyauta da za amaka gori daga baya.

πŸ§‘β€πŸ€β€πŸ§‘πŸ§‘β€πŸ€β€πŸ§‘πŸ§‘β€πŸ€β€πŸ§‘πŸ§‘β€πŸ€β€πŸ§‘πŸ«‚πŸ«‚πŸ«‚

3= Duk jarabawar da Allah yai maka ka tuna abu 2:

1 a kwai wasu dayawa a chiki.

2 wataran sai tarihi

πŸ™‚β€β†•οΈπŸ™‚β€β†•οΈπŸ™‚β€β†•οΈπŸ™‚β€β†•οΈπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ

4= Ka dena yadda da abu 2:

1 Cutar da wani

2: murna in wani ya shiga bala'i

πŸ‘©β€πŸ¦½πŸ‘©β€πŸ¦½πŸ‘©β€πŸ¦½πŸ•ΊπŸ•ΊπŸ•Ί

5= In ka shiga damuwa ka rika yin abu 2:

1 Addu'a🀲🏻

2 hakuri

πŸ€¦β€β™‚οΈπŸ€¦β€β™‚οΈπŸ€¦β€β™‚οΈπŸ“ΏπŸ€²πŸ“ΏπŸ€²πŸ“ΏπŸ€²

6= In Allah bai baka wani abu ba to ka fihimchi abu 2:

1 ba alkairi bane agare ka

2 ko kuma sai nan gaba zai baka

πŸ˜’πŸ˜’πŸ˜’βœŠοΈβœŠοΈβœŠοΈ

7= In za ka roki Allah ka roki abu 2:

1 mai albarka

2 mai dorewa

🦾🦾🦾🀲🀲🀲

8= In za kai addu'a kasan da abu 2:

1 Allah ne ya ce a roke Shi

2 kuma ibada kake yi

πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ§ŽπŸ§Žβ€β™€οΈπŸ§ŽπŸ§Žβ€β™€οΈπŸ§ŽπŸ§Žβ€β™€οΈ

9= In ka gama karantawa ka yi abu 2:

1 Ka yi min addu'a 🀲🏻

2 kuma ka turawa wasu domin su anfana.

By YOUNG MUDA

Ta ce Baba ka bani kuΙ—i zan sayi waya. Ya ce, Ζ΄ata Ι—auki adadin abin d k**e so ki sayi duk wayar da ta burge ki. Ta kawo...
02/06/2025

Ta ce Baba ka bani kuΙ—i zan sayi waya. Ya ce, Ζ΄ata Ι—auki adadin abin d k**e so ki sayi duk wayar da ta burge ki.

Ta kawo waya ta ce Baba na siyo. Ya karbi waya ya dubata, ya ganta mai kyau sosai kuma mai tsada.

Baba: Mai kika yi bayan kin sayi wayar..?

Ζ³a: Na saya mata jaka da kuma 'Screen Guard'

Baba: Me yasa kika yi haka?

Ζ³a: Kar t fashe ta lalace ko kuma ta yi saurin tsufa

Baba: Akwai wanda ya tilasta miki sai kin yi hakan?

Ζ³a: A'a Baba!

Baba: Shin wa zai amfana da duk wannan, ke ce ko kuma kamfanin wayar?

Ζ³a: Ni ce Baba, su kamfanin waya menene na su..!

Baba: Shin wayar ta yi muni saboda kin saka mata jaka da 'screen guard'?

Ζ³a: A'a Baba, in ban saka ba Ζ™imarta raguwa zata yi in za a sayar da ita.

Baba: Amma t yi muni d kika saka mata waΙ—ancan abubuwan ko..!?

Ζ³a: A'a! kuma ko kyawunta ya ragu amma Ζ™imarta da darajarta ba zata ragu ba tun da an boyeta.

Baba ya kalleta cikin murmushi ya ce, kamar haka Allah ya umarci mata da lullube jikinsu Ζ΄ata.

Ina tsammanin saΖ™on ya fito!

Young Muda
Copied

Address

Mallawa Street Toro
Toro

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Young Muda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category