Tarbiyyar Gidan Sunnah

Tarbiyyar Gidan Sunnah Wannan shafi anbude shine Dan qaruwa dajuna Allah yacikamana burinmu ameen

SURORIN QUR'ANI, GUDA SHIDA DAKE KARYA SIHIR KO ASIRI.1.Suratul     Tauba:ayata   14.2. Suratul    Yunus ayata   57.3.Su...
26/01/2020

SURORIN QUR'ANI, GUDA SHIDA DAKE KARYA SIHIR KO ASIRI.

1.Suratul Tauba:ayata 14.
2. Suratul Yunus ayata 57.
3.Suratul Nahli:ayata 69.
4.Suratul Isra,i:ayata 82.
5.Suratul Shu,ara:ayata 78~82.
6.Suratul Fuslilat:ayata 44

TUNATARWA AKAN SALLAR JANAZA        Yadda Ake Yin Sallar Jana'iza1. KABBARA TA FARKO, Ana karanta Suraul-Fatiha ne kawai...
23/01/2020

TUNATARWA AKAN SALLAR JANAZA

Yadda Ake Yin Sallar Jana'iza

1. KABBARA TA FARKO, Ana karanta Suraul-Fatiha ne kawai, banda wata sura, ko wata a'ya.

2. KABBARA TA BIYU, Ana karanta Salatin Annabi ne ba wani salati na daban ba.

3. KABBARA TA UKU, Ana yin addu'a ne ga mamacin, mace ne ko namiji.

4. KABBARA TA HUDU, Za kayi addu'a ne ga sauran al'ummar Musulmi Wadanda suke Raye da matattu.

DAN UWA KANA GAMAWA sai ka jira Liman ya yi sallama.
Ita kuma sallamar guda daya ce tak! Kuma za ka yi ta ne a bangaren damanka.

Allah muke roko da ya kara tabbatar damu akan Sunnar Annabin Rahama, Manzon Allah (S.A.W).

Akwai bukatar a yada Wan nan Sako Dan Allah ta Hanyar Share. domin 'yan uwa musulmai su karu. Allah yabada ikon Hakan Ameen.

KADA KA TSANANTA A SOYAYYA KO A KIYAYYA. Sahabi Abu Huraira Allah ya kara yarda dashi yana cewa "Kaso masoyinka dai dai ...
23/01/2020

KADA KA TSANANTA A SOYAYYA KO A KIYAYYA.

Sahabi Abu Huraira Allah ya kara yarda dashi yana cewa "Kaso masoyinka dai dai gwargwado domin zai iya zamowa makiyinka watarana, hakanan ka Qi maqiyinka dai dai gwargwado domin zai iya zama masoyinka watarana".
الترمذي ١٩٩٧

Sahabi Ibnu mas'ud yana cewa "kada kuyi gaggawa wajen yabon mutum ko aibantashi, domin abunda yake burgeku gameda shi yau zai iya kuma zama Mai baku haushi gobe".
شعب الإيمان ٦١٧٧

Imam Ahmad bin Hambal yana cewa "Kada ku tsananta acikin komai, har soyayya da kiyayya".
الآداب الشرعية ١/٩٨

Ya Allah ka kiyashemu aikata akin danasani kajiɓinci lamarinmu ka kuma tabbatar da diga-diganmu akan sunnar Annabi Muham...
23/01/2020

Ya Allah ka kiyashemu aikata akin danasani kajiɓinci lamarinmu ka kuma tabbatar da diga-diganmu akan sunnar Annabi Muhammad (saw)

23/01/2020
17/07/2019

Mutane kauyen Tariwa dake karamar hukumar Bebeji sun koka kan matsalar rashin manyan makarantun sakandire na Maza da mata da rashin hanya da maguda nan ruwa dake haddasa zaizayar kasa da ambaliyar ruwa a yankin.

Menene ra'ayin Ku?

2 Murshudud dullab          Gabatarwa 2 malam yacigaba da cewabayan haka yayin danga dayawa daga cikin dalibai yan prima...
24/03/2019

2 Murshudud dullab
Gabatarwa 2 malam yacigaba da cewa
bayan haka yayin danga dayawa daga cikin dalibai yan primary kamata sunason tarihin sahabbai mutuqa tare da hakama daza,a tambayi daya daga cikinsu suwaye sahabbai ko suwaye mafi falala daga cikin sahabbai ko waye wanna yafara imani acikin sahabbai bazai amsamaka amsar dazata gamsar dakaiba sabida rahin karamin littafin daya shafi tarihin sahabbai wanna za,a koyar dashi a primary don haka nasanya mana wannan dan littafi don mukoyi sanin sahabbai daga cikinsa nasamasa suna "murahud dullab fee ma,arifatus sahaba" hakika najeran tashi bisa tsarin tambaya daba da amsa.

Address

TARIWA
Tariwa

Telephone

+2348064114469

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tarbiyyar Gidan Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category