Suleja Garin dadi

Suleja Garin dadi Official Suleja Garin dadi/ founder, Abdulmutalib Saad, We Stand with Baba Jagaba 2027, Change the change

For Suleja Emirate to progress, we need an Baba Jagaba Representatives's ✅
16/02/2026

For Suleja Emirate to progress, we need an Baba Jagaba Representatives's ✅

KURI'UN SULEJA EMIRATE SUNA A WURIN KA (2027) Mun riga mun kafa babbar tutar da ba zata taba girgizawa ba a cikin sha'an...
16/02/2026

KURI'UN SULEJA EMIRATE SUNA A WURIN KA (2027)

Mun riga mun kafa babbar tutar da ba zata taba girgizawa ba a cikin sha'anin siyasar Maigirma Umar isa baba Jagaba

Dan haka kowane lokaci sai dada kara samun karfin gwiwa mukeyi akan tafiyar siyasar honourable Umar isa baba Jagaba Domin irin a halin da ake ciki yanzu Duniya ta shaidi karbuwar da Honourable Umar isa baba Jagaba yake samu ga Al'ummar Suleja Emirate wannan ya nuna karara cewa baba Jagaba Mutun ne wanda yake da manufa ta alkhairi zuwa ga Suleja Emirate.

Dan haka muna godiya ga Allah da samun wannan hamshakin dan siyasa wanda yake son ya ceto Suleja Emirate daga wannan kangi na rayuwa da suke ciki...

Bisaga wannan muke baku tabbacin cewa lokaci kalilanne ya ragema ATL a Zauren Majalisar Taraiyya. kuma munason Jama,ar Suleja Emirate sufito kwansu da kwarkwatarsu su cigaba da yankan katin zabe domin shine makamin mu wanda zamu yaki Dan tabbatar da nasara baba Jagaba 2027 in Sha Allah

Allah ya tabbatar mana da baba Jagaba

Suleja Garin Dadi

Babu cigaba a siyasar Suleja Emirate, Allah ya karbi kukamu ya kawo mana Honourable Umar isa baba Jagaba Abunda Maigirma...
16/02/2026

Babu cigaba a siyasar Suleja Emirate, Allah ya karbi kukamu ya kawo mana Honourable Umar isa baba Jagaba

Abunda Maigirma Umar isa baba Jagaba Keta Fadin Tashin Ganin An sauyawa Al'ummar Suleja Emirate Tunani Daga Mummuna Zuwa kyakykyawa, Irin Tsarin Siyasar Da Su Sardaunan Sokoto Sir Ahmadu Bello S**a Bar Mana Gado Da Wasu Ke Neman Boye Irin Wannan Muhimmin Kayan Gadon Dan Kada Idon Magada Ya Kai Kansa, Abar jama'a Na Ta funfum-fundum Cikin Mummunan tafarkin Siyasa.

Alhamdulillah, Da Allah Ya Albarkaci Wannan Gari Tamu Da Mutane Managarta Jajirtattu Irinsu Maigirma Umar isa baba Jagaba Cikin Iyawar Allah Maigirma baba Jagaba Ya Saita Tunanin Mutane Da Dama Da Shagaltar Da Su Zuwa Ga Siyasa Ingantacciya Managarciya Mutane S**a Cigaba Da Hawa Saman Wannan Turba Tabbas Zasu Amfana Su Samu Babban Rabo Irin Na Siyasa.

Tsarin Siyasar baba Jagaba Tsari ne Wanda ba Ya Dauke Da Wani Mugun Nufi Ko Bita Da Kulli.

Maigirma Umar isa baba Jagaba kwararre Ne Wajen Sanin Me Ake Nufi Da Siyasa Ta Gaskiya Siyasa Ta Zamani Siyasa Ta Wannan Lokaci Kamar Yadda Dumbin Al'umma S**a Shaida.

Ba shakka Irin Wannan Salo Na Siyasar Maigirma Umar isa baba Jagaba Irin Shi Ake Bukata Domin Fitar Da Al'ummar Suleja Emirate Daga Cikin Rudun Da Wasu Rudaddu S**a Jefa ta A Ciki.

Mutane Irin Su honourable Umar isa baba Jagaba Sune Muke Kyautata Ma Zato Kuma Mukeyima Kyakyawan Zaton Zasu Cigaba Da Amfanar Da Al'ummar Suleja Emirate Kamar Yanda S**a Saba Shekara Da Shekaru Masu Yawa Da S**a Shude.

Tabbas Honourable Umar isa baba Jagaba Wata Babbar Kyauta Ce Ta Musamman Da Allah Madaukakin Sarki Ya Yiwa Al'ummar Suleja Emirate Sai Dai Muce Godiya Babu Adadi Ta Tabbata Ga Allah.

Muna Addu'ar Allah Ya cigaba Da Yi Masa Jagora, Ya kareshi Da Dukkan Sharri Da Makiya Da Mahassada Da Munafukai Da Masu Qulle-Qulle.

Suleja Garin Dadi

HONOURABLE UMAR ISA BABA JAGORA NE NAGARI ABUN KOYI ABUN ALFAHARIN AL'UMMAR SULEJA EMIRATE !!!Alhamdulillahi Kamar Yanda...
16/02/2026

HONOURABLE UMAR ISA BABA JAGORA NE NAGARI ABUN KOYI ABUN ALFAHARIN AL'UMMAR SULEJA EMIRATE !!!

Alhamdulillahi Kamar Yanda Kowa Yassani Kuma Kusan Ince Abu Ne Wanda Yake A Fili Cewa Maigirma Umar isa baba Jagaba Yana Daya Daga Cikin Muhimmman Mutanen Da Allah Tabaraka Wata'ala Ya Albarkaci Suleja Emirate Dasu Kuma Allah Yassa Shi Yazzamo Jagora Nagari Abun Koyi Kuma Abun Alfahari.

A Kowane Lokaci Maigirma Umar isa baba Jagaba Yana Fadi Tashin Ganin Ya Tsarkake Dattin Da Ya Gurbata koramar Da Ta Ke Gudana A Siyasar Suleja Emirate A Wannan Lokacin.

Babu Shakka Tarbiyyar Siyasa, Da Karamci Da Mutuncin Siyasa Irin Wadda Hon Umar isa baba Jagaba Ya Dora Al'umma Kuma Yake Kokarin Dora Al'umma Akai, Ita Ce Siyasa Ta Gaskiya Da Ya Kamata kafatanin Al'umma Su Runguma Domin Fitar Da Al'umma Daga Halin Kangi Da Wahala Da radadin Da Ake Fama Da Shi, Da Kuma Maida Al'umma Cikin hayyacinsu, Da Saita Matasa akan Siyasar Gaskiya Da Tsoron Allah Da Siyasar Cigaban Rayuwarsu.

Al'umma Suleja Emirate Suna Cikin Halin kishirwar Rasa Muhimmman Mutane 'Yan Siyasa Nagari Masu Kulawa Da Taimakon Al'umma Irin Hon Umar isa baba Jagaba Wadanda Daman Tun Fil'azal Shi Maigirma baba Jagaba Da Bukatarsa Shi Ne Ya Daidaita Sahu Mai Kyau Kuma Sahu Wanda Zaya Dora Wannan gari Akan Hanya Dodar Wadda Zata Kai Suleja Emirate Da Al'ummar Zuwa Ga Tudun mun-tsira.

Hakazalika Kamar Yanda Kowa Yassani Wasu Miyagun Yan Siyasa Suna Daga Cikin Wadanda S**a Gurbatar Da Tafarkin Siyasar Wannan gari Tamu Ta Inda Suke kokarin Tattabar Da mugun Nufi Da cin-Dunduniya Da Karya Da yarfe A Matsayin Ginshikan Samun Nasararsu A Siyasar Suleja Emirate Kamar Yanda Tunaninsu Yake Basu.

Alhamdulillah Da kyautar da Allah ya Muna na bamu baba Jagaba Domin Share mana Hawaye a Zauren Majalisar Taraiyya 2027..

Allah Ubangiji tabbatar mana da baba Jagaba 2027

Suleja Garin Dadi

Kowa yassan Mu, kuma kowa yake bibiyar al'amurran Mu da gwagwarmayar da mukeyi a Fage na Siyasa to yasan muna yinta ne d...
16/02/2026

Kowa yassan Mu, kuma kowa yake bibiyar al'amurran Mu da gwagwarmayar da mukeyi a Fage na Siyasa to yasan muna yinta ne da kyakyawar manufa da Zuciya daya kuma muna yintane iyakacin gaskiyar Mu tsakanin Mu da Allah.

Kaifi daya muke.
Turba daya muke.
Akida daya muke akanta.

Wannan Bawan Allah Hon. Umar isa baba Jagaba da mukeyin Siyasa dan shi kuma muke gwagwarmaya danshi sabodashi Alhamdulillahi na gamsu Dari bisa Dari cewa Mutumin kirki ne kuma yana mutunta dukkanin abunda mukeyi na gwagwarmayar Siyasarsa, yana mutuntata Mu yana ganin kimar Mu da darajar Mu

Tsakanin Mu dashi sai godiya sai Allah sambarka sai kyakyawar Addu'a da fatar alkhairi kuma Alhamdulillahi da yardar Allah zamu cigaba da nuna masa Soyayya da Kauna kuma zamu cigaba da mutuntashi da bashi girma amatsayinshi na Shugaban Mu, Jagoran Mu, Maigidan Mu.

Hakazalika fafutuka da gwagwarmayar da mukeyi akansa zamu cigaba da kara kaimi da jahircewa da yardar Allah. Fatar mu da addu'ar mu a kowane lokaci ita ce Allah ya tabbatar mana da baba Jagaba (2027)

mon,feb5,2026
Suleja Garin Dadi

04/10/2025

You have to start making 300k to know wether it’s enough or not.

Moreover, 300k salary comes with 300k lifestyle.

29/07/2025

Seyi Tinubu is doing Morethan shettima, why is he everywhere, what is he doing in kaduna,

29/07/2025

Vladimir Putin: "The extinction of America and the end of its global dominance is only a matter of time.
The empire is collapsing from within . what we’re witnessing are its final stages of decline."

23/06/2025

You just won 20M, what is the first thing you are doing?

23/06/2025

Remember, Iran did not start this war. they are only fighting back.

Address

Suleja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Suleja Garin dadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share