Support Ahmed Aliyu For Continuity 2027

Support Ahmed Aliyu For Continuity 2027 This Page is all about Gov. Ahmad Aliyu FCNA second tenure.

02/05/2026

Ina masu cewa Gwamna Amadu bai yi aikin komai ba? πŸ€”

Tau ku zo ku ganarwa idanun ku, wasu daga cikin muhimman ayukkan gwamnatin Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA na Baba Alu Sarkin Yamma.

Two ✌🏽 times In Sha Allah πŸ‘πŸ½βœ…
21/02/2026

Two ✌🏽 times In Sha Allah πŸ‘πŸ½βœ…

Support Ahmed Aliyu For Continuity 2027 πŸ‘πŸ½βœ…

Muna taya Maigirma Gwamnan Jihar Sokoto murnar zagayowar ranar haihuwar shi, Allah kayiwa sauran rayuwar shi Albarka. Am...
01/01/2026

Muna taya Maigirma Gwamnan Jihar Sokoto murnar zagayowar ranar haihuwar shi, Allah kayiwa sauran rayuwar shi Albarka. Amin

Daga Shuwagabannin wannan Kungiya

Support Ahmed Aliyu For Continuity 2027 πŸ‘πŸ½βœ…
31/12/2025

Support Ahmed Aliyu For Continuity 2027 πŸ‘πŸ½βœ…

Gwamna Amadu a karo na biyu Our Slogan  "AMADU 2 TIMES"
13/10/2025

Gwamna Amadu a karo na biyu

Our Slogan

"AMADU 2 TIMES"

Happy Independence Day MessageOn this historic day of our great nation’s Independence, we, the Support Ahmed Aliyu For C...
01/10/2025

Happy Independence Day Message

On this historic day of our great nation’s Independence, we, the Support Ahmed Aliyu For Continuity 2027 members, join millions of patriotic Nigerians in celebrating the unity, resilience, and progress of our beloved country.

We extend our warmest felicitations to His Excellency, the Executive Governor of Sokoto State, Dr. Ahmed Aliyu Sokoto, PhD, FCNA, and to the good people of Sokoto State. Your visionary leadership, commitment to development, and dedication to the welfare of the citizens continue to inspire hope for a brighter and more prosperous future.

As we commemorate this day, we reaffirm our collective resolve to support continuity, stability, and growth under your able stewardship. May Allah (SWT) grant you wisdom, strength, and good health to lead Sokoto State to greater heights.

Happy Independence Day to Nigeria, to Sokoto State, and to all her people.
Together, we march forward in unity and progress.

Signed:
Support Ahmed Aliyu for Continuity 2027

25/08/2025
GWAMNATIN AMADU TA TALLAFAWA MUTANEN GORONYO :Gwamnatin Jahar Sokoto karkashin jagorancin Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto ...
22/08/2025

GWAMNATIN AMADU TA TALLAFAWA MUTANEN GORONYO :

Gwamnatin Jahar Sokoto karkashin jagorancin Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto ta tallafawa mutanen Goronyo wadanda iftila'i na nutsewar jirgin ruwa ya faru dasu.

Gwamnati ta bayarda tallafin naira Miliyan 20 da buhuhuwan Abinchi har buhu dari (100) tare da sababbin jiragen ruwa na zama domin mutanen wannan yanki na Goronyo.

Support Ahmad For Continuity 2027

LABARI DA DUMI DUMINSA : 'YAN  KASUWAR JAHAR SOKOTO ZASU DARA.Kwamitin da Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto ya nada domin Kasuwa...
21/08/2025

LABARI DA DUMI DUMINSA : 'YAN KASUWAR JAHAR SOKOTO ZASU DARA.

Kwamitin da Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto ya nada domin Kasuwar Jahar Sokoto sun gabatar da rahotonsu kuma Gwamna Amadu ya bayana cewar cikin kankanin lokaci gwamnati zata dauki matakai na musamman akan wannan rahoton da kwamiti s**a bayar kuma yayi albishir ga yan kasuwar Jahar Sokoto.

Support Ahmad For Continuity 2027

Address

Sokoto State
Sokoto
860001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Support Ahmed Aliyu For Continuity 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share