28/02/2026
Sanarwa sanarwa sanarwa
Maibaiwa gwamnan Sokoto Shawara akan samun tallafi na musamman wato ( social investment agency Sokoto) Hon Abdullahi Muhammad Lailaba na kira ga alummar jahar Sokoto suyi amfani da wannan damar su cika wannan sabon Shirin gwamnatin tarayyah ( GEEP ) domin samun bashin noma daga 300,000 zuwa sama, wannan bashin baida ruwa a ciki.
A hanzarta domin samun damar shiga cikin Shirin.
Allah ya sa adace Amin
Ga link nan a kasa domin shiga wannan shirin
PRO
Government Enterprise and Empowerment Programme, an initiative of Nigeria National Social Investment Agency (NSIPA) aimed at unlocking opportuinities and improving livelihood for Nigerians.