Weak Up Arewa

Weak Up Arewa Domin mu yan Arewa mu tattauna manyan matsaloli da ke cimuna tuwo a ƙwarya a cikin ƙasar mu

Hmm
13/01/2026

Hmm

12/06/2022

BABBAN KIRA ZUWA GA MUTANEN AREWA MUSULMAI

Wannan kiran ya shafeni, ya shafeka, ya shafi iyalanka da 'yan uwanka da kowa naka game da makomar Nigeria

Sanin kanku ne, babu wata hanya sahihiya da Gwamnatin Nigeria ta amince da ita domin a canza Gwamnati ko a canza shugabanni da ake ganin sun kasa cika alkawari imba ta hanyar zabe ba

Sanin kan mu ne ana zabe ne da katin zabe na kasa "Permanent Voters Card" (PVC), katin zabe shine makamin da kowani dan Nigeria zai mallaka domin ya canza kowani irin azzalumin shugaba a Nigeria

Yanzu haka ana cigaba da gudanar da rijistan katin zabe, kiyasi ya nuna cewa an bar 'yan Arewa Musulmi a baya, mutanen Kudancin Nigeria sun mana nisa sosai wajen mallakar katin zabe, za'a wayi gari yawan da muke dashi a Arewa ba zai amfana mana da komai ba idan har bamu farga mun mallaki katin zabe ba

Yanzu haka matakin da abokan zaman mu Kiristoci s**a dauka akan mallakar katin zabe shine; sun kai matakin da s**a fara hana mabiyansu shiga cikin Coci ga duk wanda bai mallaki katin zabe ba k**ar yadda jaridar Legit ta ruwaito, abinda Kirista zai nuna a barshi ya shiga cikin Coci shine katin zabe saboda muhimmancinsa

To wannan ya k**ata ya zama babban abin ankararwa garemu Musulmai, ya zama wajibi Sarakunan Arewa, da Manyan Malaman addinin Musulunci na Arewa su fara kira ga Musulmi su je su mallaki katin zabe, da katin zabe zamu canza kowani irin mugun shugaba a Nigeria

Duk Musulmi da yace ba zaiyi zabe ba, ko ba zai mallaki katin zabe ba, to k**ar ya taimaka ne wajen kawo miyagun shugabanni azzalumai wadanda zasu cigaba da take hakkin talakawa, don haka ka cuci kanka, kuma ka cutar da 'yan uwanka Musulmi

Don Alla 'yan uwa a taimaka a yada wannan sanarwan zuwa ga inda ya dace

Muna rokon Allah Ya mana zabi na alheri

INAAA ai kowa ma yasani IYAWA DA AREWA TO SAI DAN AREWAR. Mu wannan itace MATSAYAR MU
03/06/2022

INAAA ai kowa ma yasani IYAWA DA AREWA TO SAI DAN AREWAR. Mu wannan itace MATSAYAR MU

29/05/2022
Ko wane kallo yan Arewa ke yiwa wannan zaɓe da Atiku yayi Nasara???
29/05/2022

Ko wane kallo yan Arewa ke yiwa wannan zaɓe da Atiku yayi Nasara???

Kajifa!!!. MANYAN Arewa sai SHUUU 🤔🤫🤭 KAKEJI. MU YANZU ALLAHWADARAN KU MUKE JIRA
24/05/2022

Kajifa!!!. MANYAN Arewa sai SHUUU 🤔🤫🤭 KAKEJI. MU YANZU ALLAHWADARAN KU MUKE JIRA

A big challenge to wee Northerners & that of our ELDERS.🤭🤭😔😭😭
24/05/2022

A big challenge to wee Northerners & that of our ELDERS.🤭🤭😔😭😭

A big challenge to wee Northerners. & That of our ELDERS
24/05/2022

A big challenge to wee Northerners. & That of our ELDERS

Justice for FATIMA & Her children
24/05/2022

Justice for FATIMA & Her children

KIRA GA GWAMNATIN NIGERIA

Jiya a garin Anambra 'yan kungiyar Biyapara sun Qattala 'yan Arewa da ranar Allah a tsakiyar t**i

Cikin wadanda s**a Qattala har da wata matar aure mai suna Fatima tare da yaranta guda hudu duk sun Qattala su, إِنَّا لِلّهِ وَإِنَّـا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ‎

Basu aikata laifin komai ba, laifinsu shine su 'yan Arewacin Nigeria ne Hausawa kuma Musulmai da suke da zama a yankin da ba nasu ba

Akwai bidiyo na wannan danyen aiki da s**a aikata zan tura a group na Telegram ta wannan link https://t.me/+SdOQ7FpxuvvygXOe

Muna kira ga Gwamnatin Nigeria karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari a gudanar da bincike na adalci tare da daukar matakin hukunci ga duk wanda aka k**a da laifi akan wannan zaluncin

Muna rokon Allah Ya gafarta wa 'yan uwan mu, Allah Ya saka musu da Aljannah Madaukakiya

Arewa Intelligence
24-5-2022

Mun buɗe shi ne domin fahimtar da juna manyan matsalolin mu mu yan AREWA
23/05/2022

Mun buɗe shi ne domin fahimtar da juna manyan matsalolin mu mu yan AREWA

Address

Lambar Tureta
Sokoto
THANKS

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Weak Up Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Weak Up Arewa:

Share

Category