Progressive youth movement for Ahmad And Idris 2023

Progressive youth movement for Ahmad And Idris 2023 ProgressiveMovement|| APCYouthMovement|| Sokoto Vision 2023

MUTASHI TSAYE DA KURI’UNMU MATASAAMADUNAN DAI SHI ZAMUYISAKO DAGA  matasa gawon nama
13/10/2022

MUTASHI TSAYE DA KURI’UNMU MATASA

AMADUNAN DAI SHI ZAMUYI

SAKO DAGA matasa gawon nama

Tabbas Ahmad Aliyu Shine Dan Takara Mafi Chanchata A Zaben Dubu Biyu Da Ashirin Da Ukku.Ahmad Aliyu Shine Dan Takarar Da...
12/10/2022

Tabbas Ahmad Aliyu Shine Dan Takara Mafi Chanchata A Zaben Dubu Biyu Da Ashirin Da Ukku.

Ahmad Aliyu Shine Dan Takarar Da Baida Aibu Ko Illah Tun Matakin Gwamnatin Jahar Sakwatto Har Izuwa Aikinsa A Gwamnatin Tarayya.

Ahmad Aliyu Mutum Ne Mai Experience Dasanin Muhimancin Alummah Ba Zaman Office Da Sa Hannu Ana Cimuna Bashiba.

Ahmad Aliyu Mutum Ne Wanda Yasan Darajar Alummah Tareda Girmama Shugabanni Bin Gaskiya Dakuma Sahun Manya.

Ahmad Aliyu Mutum Ne Da Jahar Sakwatto Kadai Yasani Kuma Alummah Jahar Sakwatto Ne A Ransa.

S**a Ko Habaici Bashine Kudurin Ahmad Aliyu Ba Shiyasa Ko Sun Zagai Bai Tankawa, Alqiblarsa Shine Aikin Alummah Dakuma Raya Jaharmu.

Ubangiji Allah Ya Dafa Mashi Yakuma Bashi Nasara Lashe Zabe Yakuma Dafamasa Wajen Bunkasa Alummah Da Jahar Mu Sakwatto.

-Sokoto State Progressive Youth Movement For Ahmad And Idris 2023

For enquiry contact us
12/10/2022

For enquiry contact us

12/10/2022

The Job of the youth and indigene of sokoto is to stand up and fight corruption for better future.

Join our train 🚂 With only your PVC, Let’s scatter all the looters of our start!

Ahmad /Idris our hope, it’s our job to defend them with our PVC. Operation scatter PDP B4 Election.‼️🇳🇬!

We love Nigeria
We Love Sokoto.
We Love North.

Faisal Abdulrazak
Coordinator/Founder.

Address

SOKOTO CENTRAL APC CONSTITUENCY OPP ZABIRA MALL, GAWONNNAMA
Sokoto
100001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Progressive youth movement for Ahmad And Idris 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Progressive youth movement for Ahmad And Idris 2023:

Share