20/12/2023
SANARWAR FITA JAM'IYA, TAREDA AJE LAMURRAN SIYASA BAKI DAYA DAGA HON. ABUBAKAR DANLAWAN TAMBUWAL...
Assalamu Alaikum
Amadadin Hon. Abubakar Umar Danlawan Tambuwal Yana Sanarda Dukkan Magoya Bayansa Da Masu Yimasa Fatar Alkhairi A Fadin Wannan Jihar Ta Sokoto Cewa Daga Yau 20/12/2023 Ya Ajiye Harkar Siyasa Baki Daya, Haka Kuma Ya Fita Jam'iyarsa Ta PDP, Kuma Baya Cikin Kowace Jam'iya.
Hakan Ya Biyo Bayan Hukuncin da Ya Yanke Na Barin Siyasa Gaba Daya, Domin Ci Gaba Da Gudanarda Harkokinsa Na Yau Da Kullum Da Yasa Gaba A Halin Yanzu...
NOTE : BA WATA JAM'IYA ZAI SHIGA BA.
SANARWA..
DAGA Hon. Abubakar Umar
(Danlawan Tambuwal)
20/Dec/2023