DGL Hausa

DGL Hausa DGL Hausa – Duniyar Labarai kafar yada labarai ce ta zamani da ke kawo sahihai kuma ingantattun labarai cikin harshen Hausa.

RIKICIN NEMAN TAKARA A ADCn SOKOTO YAUSHE ZAIZO KARSHE?Bisa bayanan sirri da muka samu daga makusantan jagoran ADC a jah...
14/05/2026

RIKICIN NEMAN TAKARA A ADCn SOKOTO YAUSHE ZAIZO KARSHE?

Bisa bayanan sirri da muka samu daga makusantan jagoran ADC a jahar Sokoto Rt. Hon Aminu Waziri Tambuwal.

Yau Alhamis ake sa ran kai karshe tareda bayyana sunayen yan takarar kujeru daga jahar Sokoto k**a daga State Assembly, Federal lawmaker, Senate da Governorship.

Bayan kai ruwa rana na kwanaki daga karshe dai yau ce ranar da aka jima ana jira zata zo karshe domin dokar hukumar zabe INEC.

Wanene gwanin ku a dukkan matakan da ake nema a ADC?

AD-HOC STAFF PORTALHukumar zabe mai zaman kanta watau INEC Nigeria ta bada sanarwar fara daukar ma'aikatan wucin gadi da...
14/05/2026

AD-HOC STAFF PORTAL

Hukumar zabe mai zaman kanta watau INEC Nigeria ta bada sanarwar fara daukar ma'aikatan wucin gadi da zasuyi zaben 2027.

Akwai link a commemt
Ayi sharing ayi apply 👇

KO AKWAI IRIN NASIRU LADAN ACIKIN MAKARABAN GWAMNA AMADU :?SPONSORED POST:Cikin masu mukamman Gwamnatin Amadu, akwai mai...
13/05/2026

KO AKWAI IRIN NASIRU LADAN ACIKIN MAKARABAN GWAMNA AMADU :?

SPONSORED POST:

Cikin masu mukamman Gwamnatin Amadu, akwai mai iya yiwa gwamna Hidimar miliyan Dari (100,000,000,00) ba tareda ya Fadawa Gwamna don neman Shiga ko samun wani Abu bayan Dattijo Nasiru Ladan ?

Idan aka cire Baba Nasiru Ladan, Wanena kunka sani mai rike da mukami a Gwamnatin Amadu wanda ya fitar da kudadensa ya samarwa Gwamna Amadu Babban ofishi don shirin sake zabarsa karo na Biyu?

Acikin masu mukamman Gwamnatin Amadu, Bayan Baba Nasiru Ladan Wanene yake da Babban "Connection" na siyasa da matasan Kananan hukumomi 23 domin kyautatawa don samun Nasarar APC da Gwamna Amadu?

Idan ba Baba Nasiru Ladan ba, Wanene yake amfani da kudaden Aljihunsa yake tallafawa matasanmu yan Social Media na kowacce karamar hukuma domin yada manufofin Gwamna Amadu?

Gidan Baba Ladan na daga Cikin gidajen yan siyasar Sokoto da matasan Sakkwato da Sakkwatawa suke zuwa don Jin sanyi da samun tarba don mutunta dan Adam..

Hakika Nasiru Ladan na Daban ne, Allah karfafeshi yadda yake karfafa tafiyar Gwamna Amadu da Jam'iyyar APC.

Usama B Lawal Rabah ✍️✍️

Gwamnatin Jihar Sokoto Ta Zalunci Al’umma - Barr. Abdurrahman Muhammad Jariri Ware Biliyan 1.4 Da Gwamnatin Jihar Sokoto...
13/05/2026

Gwamnatin Jihar Sokoto Ta Zalunci Al’umma - Barr. Abdurrahman Muhammad Jariri

Ware Biliyan 1.4 Da Gwamnatin Jihar Sokoto Tayi Domin Siyawa Mataimakin Gwamna Motoci Almubazzaranci Ne Da Zalunci!

Sashe na 14 na kundin tsarin mulkin Najeriya ya tabbatar da cewa amfanin Gwamnati a Najeriya shine tabbatar da tsaro da walwalar talakawa, ba kwashe kuďin jiha domin azurta wani ba.

Rahotanni sun nuna cewar: an ware biliyan ďaya da miliyan ďari huďu domin siyawa ofishin mataimakin Gwamnan Sokoto motocin da basu jin harsashi. A daidai lokacin da talakawan jihar Sokoto ke kara shiga cikin mawuyacin hali na mugun talauci, yunwa, rashin tsaro da sauran matsalolin rayuwa.

Maganar gaskiya wannan zalunci ne Gwamnatin Jihar Sokoto tayi, kuma wadaka da dukiyar al’umma ne ta hanyar da bai dace ba.

A.M Jariri, Esq.

INA AKA KWANA......??? Idan Baku Manta Ba shekarar da ta gabata gwamnatin jahar Sokoto kashin Ahmad Aliyu Sokoto  ta han...
13/05/2026

INA AKA KWANA......???

Idan Baku Manta Ba shekarar da ta gabata gwamnatin jahar Sokoto kashin Ahmad Aliyu Sokoto ta hannun kwamitin daukar aiki.

Sun fitar da sanarwar daukar ma'aikatan lafiya masu shedar CHEW da JCHEW 10 a kowacce gunduma.

Wanda akace aikin hadin gwiwa ne da gwamnatin tarayya ta hannun Ma'aikatar lafiya ta kasa.

Bayan fitar da Portal yara sun cika sai bayan watanni aka kirasu TBC exams.

Tun bayan rubuta exams din yau kimanin watanni hudu kenan babu shortlist babu labarin komai.

Bayaga zarge-zargen da akeyi cewa Heaths directors na local government na son murde abin zuwa siyasa.

Akwai bukatar wannan kwamitin yafito yayi bayani.

Me kuka sani gameda wannan aikin?

Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta yanke wa tsohon ministan lantarki shekara 75 a gidan yari kan almundahanar fiye da naira...
13/05/2026

Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta yanke wa tsohon ministan lantarki shekara 75 a gidan yari kan almundahanar fiye da naira biliyan 33.

Alƙalin James Omotosho ya yanke hukuncin bayan ya samu Mamman da laifin aikata laifuka 12 da hukumar yaƙi da masu yi wa arzikin ƙasa ta'annati EFCC ta tuhume shi da su masu alaƙa da haɗa baki da almundahana.

Ƙarin bayani - https:// DGLHausa.unaux.com

DA DUMI-DUMI: Kwamitin Tantance ’Yan Takara na jam’iyyar APC ya hana ’yan takara sama da 150 shiga zaɓen fidda-gwani gab...
13/05/2026

DA DUMI-DUMI: Kwamitin Tantance ’Yan Takara na jam’iyyar APC ya hana ’yan takara sama da 150 shiga zaɓen fidda-gwani gabanin babban zaɓen shekarar 2027.

Matakin ya haifar da ce-ce-ku-ce a wasu jihohin Najeriya, inda wasu daga cikin waɗanda abin ya shafa s**a fara zanga-zanga tare da barazanar garzayawa kotu domin neman adalci. Yayin da wasu s**a fara ficewa daga jam'iyyar.

Wannan itace tambayar da sakkwatawa musamman yayan jam’iyyar ADC keyi.Yau kusan kwanaki hudu(4) da aka samu rahoton fara...
12/05/2026

Wannan itace tambayar da sakkwatawa musamman yayan jam’iyyar ADC keyi.

Yau kusan kwanaki hudu(4) da aka samu rahoton fara tattaunawa akan fidda yan takarkarin jam’iyyar ADC a jahar Sokoto.

Har yanzu da muke wannan rahoton babu sahihin bayani akan inda aka kwana game da wa jamʼiyyar ta fita.

Akalla akwai mutane 6 da kodai s**a nuna sha'awar su ko mutane s**a nemi sufito domin neman wannan tikitin, na Gwamna.

Ko wa zaiyi nasar aganin ku?

Ko har sai yaushe ake sa ran tsaida dan takarar?

Ko jam’iyyar ADC najin tsoron fidda dan takara ne?

Hotunan yadda Bello El-Rufai ya tabbatar da jita-jitar komawarsa ADC da ake yi a yau Talata, inda ya wallafa wani gajere...
12/05/2026

Hotunan yadda Bello El-Rufai ya tabbatar da jita-jitar komawarsa ADC da ake yi a yau Talata, inda ya wallafa wani gajeren bidiyo a shafinsa na Facebook yayin da ake ƙoƙarin kafe tutar jam'iyyar a bayan kujerarsa shi kuma yana zauna yana aiki.

Rikici ya kunno kai a tsakanin gwamnonin APC, kan zargin yin sama da fadi da Naira biliyan 800 na kudaden yakin neman za...
12/05/2026

Rikici ya kunno kai a tsakanin gwamnonin APC, kan zargin yin sama da fadi da Naira biliyan 800 na kudaden yakin neman zaben Tinubu.

Asalin labari
DW Hausa

Address

No. 45 Tudun Wada Kaduna
Sokoto
58973

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DGL Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to DGL Hausa:

Share