Walin sokoto mobilization

Walin sokoto mobilization Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Walin sokoto mobilization, Sokoto.

To mobilize and sensitize people in all part of Sokoto state to articulate and respond effectively to the needs of people towards the aspirations of Walin sokoto 2023.

On behalf of walin sokoto mobilizationWish to use this Media to congratulated Muslim ummah for  witness jumu'at prayersM...
11/08/2023

On behalf of walin sokoto mobilization
Wish to use this Media to congratulated Muslim ummah for witness jumu'at prayers

May Allah (SWT) take care of all our needs,touch our lives with joy and contentment, bless our hearts with love and faith, comfort our soul with gladness and inner peace,grant us good health, lasting comfort and relief from the burdens of life.Ameen, Good morning and jummah mubarak.

A yau ne Mai girma tsohon mataimakin gwamna jahar sakkwato**Alh. Manir Muhammad Dan'iya*Walin sokotoYakai gaisuwa rasuwa...
11/08/2023

A yau ne Mai girma tsohon mataimakin gwamna jahar sakkwato

**Alh. Manir Muhammad Dan'iya*
Walin sokoto

Yakai gaisuwa rasuwa xuwa ga iyalan da Yan uwa na

**Hjy. Amina S. Dutsi**
Member walin sokoto mobilization
agidan su Dake unguwa bazza sokoto

Mai girma walin sokoto yasamu wakiltar
Tsohon shugaban karamar hukuman kware

**Hon. Jafar Hamza basasan**
Tare da
**Alh. Buhari sallama walin sokoto*

**Cmrd. Shafiya'u iliyasu*

Chairman walin sokoto mobilization

Da sauransu

Anyi addu'oi
Samun Rahama ga mamaciya

Uwaye da Yan uwa sun nuna Jindadin su da godiya ga Mai girma walin sokoto
Sun roki Allah yasakamasa da alheri.

Muna rokon Allah ya jikanta da Rahama
Allah yasa mutuwa hutuce

Allah yaba iyalanta hakuri

Shafiya'u iliyasu 🖊️🖊️
10/08/2023

Walin sokoto Mai halin shehu
26/07/2023

Walin sokoto Mai halin shehu

Mai halin shehu
26/06/2023

Mai halin shehu

Sakkwatawa kwallahiyaMuci gaba dawa walin sokoto addu'aAddu'a ku tanada muhimmanci sosai gareshiYa Allah yakara daukaka ...
24/10/2022

Sakkwatawa kwallahiya

Muci gaba dawa walin sokoto addu'a

Addu'a ku tanada muhimmanci sosai gareshi

Ya Allah yakara daukaka walin sokoto

Ya Allah yayima tsaye alfarma annabi rahama

18/10/2022

HHY Foundation

Uban marayu uban Mai ubaYa iya ma'amala da kowa Yasan mutunci jama'aYa Allah yakara daukaka walin sokotoYa Allah yayima ...
17/10/2022

Uban marayu uban Mai uba

Ya iya ma'amala da kowa

Yasan mutunci jama'a

Ya Allah yakara daukaka walin sokoto
Ya Allah yayima tsaye walin sokoto

Ya Allah yabaka nasara aduk inda kasamu kanka alfarma annabi rahama

07/10/2022
07/10/2022

Alhamdulillah

Muna matukar godiya ga Mai girma walin sokoto
Allah yabiyashi da Alheri

Sakon gayyata al'umma jaha sokotoMusamman masoyan Mai girma walin sokoto
20/09/2022

Sakon gayyata al'umma jaha sokoto
Musamman masoyan Mai girma walin sokoto

Address

Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Walin sokoto mobilization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Walin sokoto mobilization:

Share