Team FBI -Faruk Bello Ibrahim-

Team FBI -Faruk Bello Ibrahim- Voice of the voiceless

TAFIYAR AMANA SAI DAN AMANAFaruk Bello Ibrahim.Hazikin matashi ne wanda taimakon Al’ummar shi da kuma kawo musu cigaba, ...
02/04/2026

TAFIYAR AMANA SAI DAN AMANA
Faruk Bello Ibrahim.
Hazikin matashi ne wanda taimakon Al’ummar shi da kuma kawo musu cigaba, shine kawai a gabansa.
Akwai dalilai da kuma abubuwa na kwarewa wayanda al’umma suke hange a gareshi, ta dalilin haka magoya baya a kullum sai zuwa sukeyi gareshi tun ranar farko da yakar6i kiran masoyan shi domin tsayawa takara a za6en 2027.

Faruk Bello Ibrahim shi ne matsayar mu 2027 da yardar Allah.

26/03/2026

2027, Mu ga Allah kawai muka nema.
Faruk Bello Ibrahim (FBI)2027

21/02/2026

May Almighty Allah (SWT) never impose on us that which we cannot bear. May He grant us His Niimah, Yusrah, Sakeenah, Rahma, Salamah and Barakah today and always. May He prolong our lives, give us good health and peace of mind, and make Aljanna Firdaus our final abode.
BARKA DA SHAN RUWA.

12/02/2026

أعوذ بالله من الشيطان الرجيم
بسم الله الرحمن الرحيم

May He protect us and help us in this movement—one that will bring about change, serve as the voice of the voiceless, and transform how people perceive the politics of godfathering. Our movement relies on Allah alone.

Wait for us a little while; much will come.

Muna rokon Allah Ya kiyaye mu kuma Ya taimake mu a cikin wannan Tafiya wadda zata kawo canji, Tafiyar da zata zama muryar marasa murya, kuma zata canza yadda mutane ke kallon siyasar Ubangida. Tafiyar mu mun dogara ga Allah shi kaɗai.

Ku jira mana kaɗan; abubuwa da yawa za su zo.

Address

Sokoto
0

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Team FBI -Faruk Bello Ibrahim- posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share