14/09/2026
🎥 FULL VIDEO | FARUKU BELLO FOUNDATION
Gidauniyar Faruk Bello Ibrahim Foundation ta gudanar da wani gagarumin taro tare da haɗa gamayyar ƙungiyoyin Jam’iyyar APC, tare da karɓar wasu ƙungiyoyin ADC domin shiga tafiyar goyon bayan Mai Girma Gwamnan Jihar Sokoto, Alhaji Dr. Ahmad Aliyu Sokoto, FCNA, PhD, ACIT.
Wannan haɗin kai na nuna ƙara ƙarfafa tafiyar siyasa da goyon baya ga gwamnatin Jihar Sokoto.
🎥 Kalli cikakken bidiyon domin ganin yadda taron ya gudana.