Ubandoma/Sagir 2023

Ubandoma/Sagir 2023 UBANDOMA/SAGIR 2023

This Is Sagir Attahiru Bafarawa our incoming Deputy Governor Insha Allah
11/03/2023

This Is Sagir Attahiru Bafarawa our incoming Deputy Governor Insha Allah

Hon Sagir Attahiru Bafarawa
17/02/2023

Hon Sagir Attahiru Bafarawa

ABINDA BA KOWA YASSANI BA AKAN HON SAGIR.A iya zama da hulɗar da nake da Hon Sagir Attahiru Ɗalhatu Bafarawa, da kuma ya...
17/01/2023

ABINDA BA KOWA YASSANI BA AKAN HON SAGIR.

A iya zama da hulɗar da nake da Hon Sagir Attahiru Ɗalhatu Bafarawa, da kuma yanda dubun dubatar Jama'a ke magana akan shi, na shaida kuma na gamsu da cewa idan Hon Sagir yabbaka aiki, Koh wani assignment haka, toh in zakaje kadawo sau dubu ne bazai barka ba har sai kayi aikinnan to Standard yanda ake sonshi.😀

Bisaga wannan aqidah ataqaiche, Alamu sun nuna kenann tare da Hon Sagir Attahiru Bafarawa Amatsayin za6a66en mataimakin Gomnan jahar Sokoto, za'a samu Standard abubuwa da ayukka ingantattu achikin sabuwar Gomnatyn jahar Sokoto.😀

Haka kuma baza'ayi badaqala da handama da Baba-kere da dukiyar Al'ummar ba, baza'a baka kuɗi ka chinye Koh kayi aikin kwangilar banza wadda ba ingatatta ba, kuma baza'a saka aiki don ansanka Koh ana taredakai ba ba fache sai idan Fild ɗinka ne inda kake da qwarewa da experience a wannan fannin muddin Su Hon sagir ne ke mulki Ajahar Sokoto.💪

Sabuwar Gomnatyn da za'ayi gomnaty che mai matuqar Discplin, Kuma za'azo da sabbin abubuwa daidai da zamani domin inganta rayuwar Matasa da Dattajiwa da Mata da mutane masu lalura ta musamman Ajahar Sokoto.

Bafarawa ya tafi Bafarawa ya dawo😊✌️

16/01/2023
Mallam Saidu Umar, FCNA (Mallam Ubandoman Sokoto)Dan takarar gwamnan jahar Sokoto karkashin inuwar jam'iyyar PDP a zabe ...
13/01/2023

Mallam Saidu Umar, FCNA (Mallam Ubandoman Sokoto)

Dan takarar gwamnan jahar Sokoto karkashin inuwar jam'iyyar PDP a zabe mai zuwa na shekara ta dubu biyu da ashirin da ukku (2023)

Dan takara mai farinjini da albarka, Dan takarar da al'umma kewa fatar samun nasarar lashe, Dan takarar da keda miliyoyin magoya baya masu addu'ar fatan samun nasara dare da rana. Allaah ya kara shiga lamurran ka Oga.


Maigirma Dantakara mataimakin Gwamna jahar Sokoto Hon Sagir Bafarawa ya hallaci sallar Jumu'at a masallacin sultan Macci...
13/01/2023

Maigirma Dantakara mataimakin Gwamna jahar Sokoto Hon Sagir Bafarawa ya hallaci sallar Jumu'at a masallacin sultan Maccido tare da daurin Auren diyar kwamishinan lamuran cikin gida Hon Abdullahi Yusuf Hausawa

13/01/2023

Every door you knock for Assistance will gladly open. May the Almighty Allah make the four corners of the earth to release your blessings unto you and make your way Successful Amin. Jumma'at Mubarak 🙏🙏🙏

Amin yah rabbil alamin
13/01/2023

Amin yah rabbil alamin

Address

Sokoto

Telephone

+2349034162375

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ubandoma/Sagir 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Ubandoma/Sagir 2023:

Share