21/05/2022
TUNA BAYA A TARIHIN SIYASR SOKOTO
Sokoto in suna sonka zasu soka in basu sonka basu sonka mun san haka kowa yasan haka, Sokoto tana da babbanchi da sauran jihuhin Nijiriya.
1. Mai Girma Tsohon Gwabnan Jahar Sokoto Dr. Attahiru Dalhatu Bafarawa yaye iya kokarinsa ga al-umar Jahar Sokoto sabuda bai tsida dan takarar da jama'a ke so bah aka fadi a zabi 2007
2. Mai Girma Tsohon Gwaban Jahar Sokoto Dr. Aliyu Magatakar Wammakko yaye nashi kokari gwargwadun hali a jahar Sokoto, sabuda ya tsayarda dan takarar da Jama'a basa sonsa ya shaa kasa a 2019
3. Mai Girma Gwabnan Jahar Sokoto kuma dan takarar Shugaban kasa a jam'iyarmu ta PDP, shugaban dandalin Gwabnonin PDP na Nijiriya, RT Hon. Aminu Waziri Tambuwal, muna rokonka ka daibi girman Allah ka dai soyyar da akaye maka a 2019 ka azama al-umma jahar Sokoto dan takara wanda jama'a kai so wanda zai anfane jama'a dan siyasa wanda yasan siyasa mai ganin girman mutane da son jama'a bah rubbin dan takara bah wanda baya da farin jini ga al-umma.
Allah ya bamu nasara da cin moriya siyasa bah tace moriyarmu bah Allah ya taimaki mu ya bamu nasara da anfane mai dauriwa Allah ya azamu bisaga abin da at dai dai albarkat Annabi Muhammad (S. A. W)
Allah ya taimaki Sarkin Muslmai Alh. Sa'ad Abubakar III CFR MNI, ya kare mashi mutunchinsa ya taimaki jahar Sokoto baki daya.