Sokoto State Youth Mobilization Committee

Sokoto State Youth Mobilization Committee Political organization

25/09/2024
 Shugaban Wan Nan Kungiya Kenan.....  Tareda Manbobin Wan Nan Kungiya Wanda Ya Jagorance su a Shiyar Gidan Haki Sokoto D...
24/09/2024


Shugaban Wan Nan Kungiya Kenan.....
Tareda Manbobin Wan Nan Kungiya Wanda Ya Jagorance su a Shiyar Gidan Haki Sokoto Domin su Shedi Daurin Auren Shamsu Nasuru Wani Member Daga Chikin Manbobin Wan Nan Kungiya
Andai Yi Wan Nan Daurin Auren Lafiya An Kareshi Lafiya.
Muna Rokon Allah (S.W) Ya Sanyawa Wan Nan Auren Albarka, Allah Ya Kyauta Ya Kuma Basu Zuri'a Dayyaba.

20/05/2022
20/05/2022

NASARA TA ALLAH CE.

KYAKKYWAR alaka da soyayya da kyautata zaton Alkhairi sune s**a hada soyayya mai karfi ta Amana tsakanin Hon Sagir Attahiru Bafarawa da sakkwatawa.

Duk inda kashiga gungun Al umma katada zancen wannan matashin dan takarar gwamna ajiharmu ta sokoto zakaji kowa yana fadar Alkhairi akansa

Ana sifanta kyawawan dabi'unsa tareda bayyana irin alkhairanda ke tattareda zabensa, tabbas wannan nasarace Daga Allah wadda muke fatar tayita bibiyarmu har samun nasararmu azabe da kuma cikin lokacin gudanarda mulkimmu.

Ina kara shaidawa sakkwatawa zaben Sagir Bafarawa zai zamo muna Alkhairi dayardar Allah kuma zamusha ayyuka fiyeda mahaifinsa zamu samu ingantacciyar rayuwa fiyeda mulkin babansa.

Allah yabamu Nasara yasa nasararmu tazamo Alkhairi ga jiharmu da mutanen jiharmu baki daya Amin.

Daga:- Usamatu Nakowa

20/05/2022

Fatan Alheri
Gwamnan Gobe Bi'eez Nillah

16/05/2022

Ga Allah muka dogara Allah ga Sagir Attahiru Bafarawa kasan kyawawan manufarsa Allah ka’ida mashi nufinshi na Alhairi.


Allah yakaramuna son manzon Allah SAW.

16/05/2022

Kungiyar Kiristocin Najeriya, reshen matasa (YOWICAN) ta yi barazanar cewa ba za ta zabi duk wani dan siyasa da bai yi alla wadai da kisar da wasu s**a yi wa De

  Shugaban wan nan kungiya ke nan  ..Allah ya kara yi maka ya kuma kara taimakon ka a cikin dukkanin lamarin ka.
25/02/2022




Shugaban wan nan kungiya ke nan ..
Allah ya kara yi maka ya kuma kara taimakon ka a cikin dukkanin lamarin ka.

   ...Tabbas wan nan kungiya abin yabawa ce kuma abin koyi ce ga sauran kungiyiyin wan nan kasa tamu.Kadan daga cikin di...
20/02/2022




...
Tabbas wan nan kungiya abin yabawa ce kuma abin koyi ce ga sauran kungiyiyin wan nan kasa tamu.
Kadan daga cikin dibin abubuwan da tayiwa al'umma a wan nan jaha tamu, Allah ya kara yimuna jagoranci


Address

Sokoto North
Sokoto
SOKOTOSTATE

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sokoto State Youth Mobilization Committee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Sokoto State Youth Mobilization Committee:

Share