National Youth Council Of Nigeria Sokoto State Chapter

National Youth Council Of Nigeria Sokoto State Chapter Build The Youth! Build The Nation!! Destroy The Youth! Destroy The Nation!!

zauren Majalisar Matasa(YAN)Sun dauki Nauyin Digital Skills Training!!!A ranar Assabar 18/04/2025  na  Wakilci Shugaban ...
20/04/2026

zauren Majalisar Matasa(YAN)
Sun dauki Nauyin Digital Skills Training!!!

A ranar Assabar 18/04/2025 na Wakilci Shugaban Majalisar Matasa R shen Jahar Sokoto NYCN Isah Abdullahi Iyan Yabo Wajen Kaddamar da Bada Form ga Beneficiaries da zasu samu Horo akan harkar Data Analysis da Cybersecurity Wanda Zauren Majalisar Matasa ta 4 ta Dauki Nauyi.

A na shi jawabi Shugaban Majalisar matasa Isah iyan yabo ya Yaba wannan hubbasar ga matasa tare da Jinjinawa Sponsor's na wannan program din haqiqa Abu ne Mai kyau cikin Al'umma musamman matasa a matsayin shi na Shugaban Majalisar matasa Yana Bada Tabbacin Goyon baya da Dukkan Gudunmuwar da ake bukata zai Bada.

Ya Yabawa Amb Hamza Abubakar bisa ganin cewa ya kawo jajirtattun matasa Domin su koyi wannan Digital Skills Training dinnan

Allah ya Kara bamu nasara Allah ya daga matasa Kuma Allah ya Bada sa'a.

Al Ameen Bello Balarabe
public Relation Officer NYCN
for Chairman.

A very Big congratulations  LAGOS STATE CHAPTER to day the have received a car from.therw state Governor.Weldon And cong...
24/03/2026

A very Big congratulations LAGOS STATE CHAPTER to day the have received a car from.therw state Governor.

Weldon And congratulations my Cmred.

20/03/2026

Eid Al-Fitir Greatings From All of us .

Condolence Message!!!The state Chapter of National Youth Council of Nigeria Sokoto Under Leadership of Cmrd Isah Abdulla...
16/03/2026

Condolence Message!!!

The state Chapter of National Youth Council of Nigeria Sokoto Under Leadership of Cmrd Isah Abdullahi Iyan Yabo extend there Heartfelt condolence to it's BOT Chairman Malam Ameenu Gandi for the Passing away of his Beloved Father we pray for Allah Mercy And rahama to his soul may Aljannatul Firdausi be his final home Ameen.

Signed:- Al Ameen Bello Balarabe
public Relation Officer
for Chairman

22/02/2026

SAKON GODIYA!!!

Amadadin Shugabnnin NYCN Reshen Jahar sokoto suna Godiya tare da Yabawa bisa Namajin kokarin da MD Murtala Abdulkadir Dan iya Yayi na Basu Buhun shinkafa 50kg Guda Hamsin da Kuddi Naira miliyan Biyu Domin Hidimar azumi .

Haqiqa wannan Babbar Hubbasa ce Kuma Abin Azo ayaba ne acikin Al'umma Bisa ga wanna Muke Kara bashi Tabbacin NYCN a ko da Yaushe shirye suke Domin ganin cewa sun Bayyana Ayyukan Gwamnati tare da jaddada Goyon Bayan su Dari bisa Dari ga Tafiyar Dattijo SARKIN YAMMAN SOKOTO Da His Excellency Dr Ahmad Aliyu Sokoto FCNA.

Allah shi Kara taimakon Dattijo Jarman sokoto ya kara Mai lafiya Allah yakai Lada mizani Ameen.

Al Ameen Bello Balarabe
Public Relation Officer
For Chairman

14/02/2026

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

Amamadin Shugabnnin Majalisar matasa ta Jahar sokoto NYCN karkashin Jagorancin Cmrd Isah Abdullahi Iyan Yabo tare da Hadin Guiwar Ma'aikatr Matasa da Wasannani Suna Gayyatar ilahirin Matasan Jahar sokoto zuwa Wajen shirin Tsabbtace muhalli Da zasu Gudanar.

sanin kan ku ne Tsabbata tana cikin Abubuwan da ke Kara kawo zaman lafiya cikin Al'umma Kuma ke inganta Lafiya Domin sai da Tsabbta lafiya ke samuwa Addinance ma Tsabta tana cikin Imani sosea.

Saboda haka muke Gayyatar ku zuwa Wajen tsabbatace Asibitin Specialist Sokoto

Wanda za ayi

RANA:- Gobe Lahadi

Date:- 15/02/2026

Time:- 7:30am

Allah ya Bada iKon zuwa Ameen.

sanarwa:- Al Ameen Bello Balarabe
Public Relation Officer
for
Chairman NYCN.

Address

Ministry For Youth And Sport Development Sokoto Block 17 Shehu Kangiwa Secterite Sokoto
Sifawa
28801

Telephone

+2348132998186

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when National Youth Council Of Nigeria Sokoto State Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to National Youth Council Of Nigeria Sokoto State Chapter:

Share