20/04/2026
zauren Majalisar Matasa(YAN)
Sun dauki Nauyin Digital Skills Training!!!
A ranar Assabar 18/04/2025 na Wakilci Shugaban Majalisar Matasa R shen Jahar Sokoto NYCN Isah Abdullahi Iyan Yabo Wajen Kaddamar da Bada Form ga Beneficiaries da zasu samu Horo akan harkar Data Analysis da Cybersecurity Wanda Zauren Majalisar Matasa ta 4 ta Dauki Nauyi.
A na shi jawabi Shugaban Majalisar matasa Isah iyan yabo ya Yaba wannan hubbasar ga matasa tare da Jinjinawa Sponsor's na wannan program din haqiqa Abu ne Mai kyau cikin Al'umma musamman matasa a matsayin shi na Shugaban Majalisar matasa Yana Bada Tabbacin Goyon baya da Dukkan Gudunmuwar da ake bukata zai Bada.
Ya Yabawa Amb Hamza Abubakar bisa ganin cewa ya kawo jajirtattun matasa Domin su koyi wannan Digital Skills Training dinnan
Allah ya Kara bamu nasara Allah ya daga matasa Kuma Allah ya Bada sa'a.
Al Ameen Bello Balarabe
public Relation Officer NYCN
for Chairman.