Fasaha Online

Fasaha Online Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fasaha Online, Hayin dogo, Kano.

Jaridar 'FASAHA ONLINE' Ta shahara wajen kawo muku sahihan labaran cikin gida da kasashen waje, domin samun labarai da dumi-dumin su, kuci gaba bibiyarmu,๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

FOLLOW, COMMENT, SHARE & LIKE.

Iranโ€™s state television (IRIB) has confirmed that IRGC naval commander Alireza Tangsiri has succumbed to his wounds afte...
30/03/2026

Iranโ€™s state television (IRIB) has confirmed that IRGC naval commander Alireza Tangsiri has succumbed to his wounds after an Israeli assassination attempt.

๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ท๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡ฐ๐Ÿ”ฅDonald Trump ya ce, mun amince da sayar da kayan tsaro na dala biliyan 146 da s**a hada da F-35, F-15, ATACMS, To...
29/03/2026

๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ท๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡ฐ๐Ÿ”ฅDonald Trump ya ce, mun amince da sayar da kayan tsaro na dala biliyan 146 da s**a hada da F-35, F-15, ATACMS, Tomahawk, GBU-57 da AGM-158C ga Saudiyya don ci gaba da yaki da Iran. ๐ŸšจSaudi, UAE, Qatar da Bahrain sun kashe dala tiriliyan 6 don ci gaba da yaki da Iran.

ALHAMDULILLAH๐Ÿ™๐Ÿ™ (MALAM NASIRU AHMAD EL'RUFA'I)Tsohon gwamnan kaduna Ya shaki iskar yanci,
28/03/2026

ALHAMDULILLAH๐Ÿ™๐Ÿ™
(MALAM NASIRU AHMAD EL'RUFA'I)
Tsohon gwamnan kaduna Ya shaki iskar yanci,

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRAJIUN...Allah ya yiwa mahaifiyar Malam Nasir El-Rufai tsohon Gwamnan jihar Kaduna rasuwa.Allah...
27/03/2026

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRAJIUN...

Allah ya yiwa mahaifiyar Malam Nasir El-Rufai tsohon Gwamnan jihar Kaduna rasuwa.

Allah ya jikanta da rahma yasa ta huta.

๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ท๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ฑ Jami'an leken asiri na Iran sun k**a wata wakiliyar Mossad awa daya bayan ta aika bayanai ga cibiyoyin sadarwa na ...
27/03/2026

๐Ÿ’ฅ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ท๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ฑ Jami'an leken asiri na Iran sun k**a wata wakiliyar Mossad awa daya bayan ta aika bayanai ga cibiyoyin sadarwa na Isra'ila domin gano hare-haren sama a Tehran.

Ni da ฦดata - ร€nam muna muku barka da Sallah๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž Allah ya maimaita mana,HAPPY SALLAH ๐Ÿ’
22/03/2026

Ni da ฦดata - ร€nam muna muku barka da Sallah๐Ÿ˜Ž๐Ÿ˜Ž Allah ya maimaita mana,

HAPPY SALLAH ๐Ÿ’

๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ทโŒ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ฑ๐Ÿ”ฅ Ma'aikatar Lafiya ta Isra'ila ta yi ฦ™arya? - Wani soja na Isra'ila ya bayyana cewa adadin waษ—anda s**a mutu ya wu...
22/03/2026

๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ทโŒ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ฑ๐Ÿ”ฅ Ma'aikatar Lafiya ta Isra'ila ta yi ฦ™arya? - Wani soja na Isra'ila ya bayyana cewa adadin waษ—anda s**a mutu ya wuce sojoji 6,500+ a harin da Iran ta kai a Tel Aviv.

Ali Larijani, sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya yi shahada tare da dansa da kuma shugaban tawagar tsarons...
17/03/2026

Ali Larijani, sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran ya yi shahada tare da dansa da kuma shugaban tawagar tsaronsa a wani hari da ake dangantawa da Amurka da Isra'ila.

ุฅูู†ูŽู‘ุง ู„ูู„ูŽู‘ูฐู‡ู ูˆูŽุฅูู†ูŽู‘ุง ุฅูู„ูŽูŠู’ู‡ู ุฑูŽุงุฌูุนููˆู†ูŽ

๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ทโŒ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ฑ ๐Ÿ”ฅ Mak**ai masu linzami na Iran sun sheke Shugaban Rundunar Sojojin Isra'ila Herzi Halevi A lokacin hare-haren da a...
17/03/2026

๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ทโŒ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ฑ ๐Ÿ”ฅ Mak**ai masu linzami na Iran sun sheke Shugaban Rundunar Sojojin Isra'ila Herzi Halevi A lokacin hare-haren da aka kai jiya da daddare.
๐ŸšจAฦ™alla manyan shugabannin Isra'ila 10+ s**a sheke a cikin kwanaki 17 a ci gaba da rikicin Iran da Amurka.

๐Ÿ“ธ๐Ÿ“ธ๐Ÿ‘‰Kafafen Yada Labarai na Turkiyya

๐Ÿ‡ฏ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ทโŒ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ธ๐Ÿ”ฅ Japan ta yi watsi da bukatar Donald Trump kuma ba za ta aika jiragen ruwa ko sojoji zuwa mashigin   don yakar I...
17/03/2026

๐Ÿ‡ฏ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ทโŒ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ธ๐Ÿ”ฅ Japan ta yi watsi da bukatar Donald Trump kuma ba za ta aika jiragen ruwa ko sojoji zuwa mashigin don yakar Iran ba.

Address

Hayin Dogo
Kano
800102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fasaha Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Fasaha Online:

Shortcuts

Share