16/09/2022
RINGIM POLICE DIVISION......
ZIYARAR KAI TSAYE DAGA RINGIM POLICE DIVISION KARA KARFUN GWAIWA DA SAMUN TATTAUNAWA TA MUSAMMAN TARE DA (D.P.O NA RINGIM DIVISION)
Wannan kungiya tamu ta Ringim Emirate Youths Advocacy For Good Governance (REYAGG) mun ziyarci wannan Chaji Office domun samun Tattaunawa ta musamman da Jakada Na Musamman wato Hamdullah Shehu da kuma Karrama Kwazon da yake dasha domun samar da ingantattun kula, tare da ingantattun Alummah
Bayan mun fara Tattaunawa mun Tattauna Abubuwa masu matukar Amfani wanda shine Abunda yasa Ake yawaita samu rashin tarbiya da kuma samun gurbatattun Shugabani Acikin Society mun fatan wannan karan zamuyi iya kokarin domun samar da kakkyawan Shugabanci in sha Allah tare da Addu’a Alummah Na wannan yanki muna fatan haka domun kara bamu Shawarwari zaka iya ziyartarmu A Office dimun dake Ringim.
NextJigawa