M Sagir Ibrahim Ringim political awareness

M Sagir Ibrahim Ringim political awareness Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M Sagir Ibrahim Ringim political awareness, Dan habu Street, Ringim.

YANZU-YANZU: Nafi’u Bala Ya Sha Kaye — Kotu Ta Tabbatar da David Mark a matsayin Shugaban ADCKotun Ƙoli ta Najeriya ta y...
30/04/2026

YANZU-YANZU: Nafi’u Bala Ya Sha Kaye — Kotu Ta Tabbatar da David Mark a matsayin Shugaban ADC

Kotun Ƙoli ta Najeriya ta yanke hukunci mai muhimmanci a rikicin shugabancin jam’iyyar ADC, inda ta tabbatar da bangaren da tsohon shugaban Majalisar Dattawa, David Mark ke jagoranta.

Hukuncin ya zo ne bayan da kotun ta soke umarnin da ya bukaci bangarorin rikicin su ci gaba da zama yadda suke kafin fara shari’a, wanda a baya ya bai wa wasu bangarori damar jingina da shi.

Da wannan mataki, Nafi’u Bala ya sake shan kaye a shari’ar, yayin da shugabancin bangaren David Mark ya samu ƙarfi a idon doka.

Masu sharhi na ganin wannan hukunci zai iya kawo sauyi mai girma a cikin rikicin jam’iyyar, tare da sake fasalin siyasar ADC gaba ɗaya.

26/04/2026

Address

Dan Habu Street
Ringim

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M Sagir Ibrahim Ringim political awareness posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to M Sagir Ibrahim Ringim political awareness:

Shortcuts

Share