PRP Youth Development Rigasa Kaduna

PRP Youth Development Rigasa Kaduna MOTTO: HADINKAI DA ZAMAN LAFIYA
DESCRIPTION: AWARENESS AND ENLIGHTEN THE PEOPLE WITHIN OUR SOCIETY.

Innalillahi wainnaillaihi! Raji un yau  ranar asabar 27/april/2024 mun samu iftalai a garin  Rigasa na wasu mutaneda ba ...
27/04/2024

Innalillahi wainnaillaihi! Raji un yau ranar asabar 27/april/2024 mun samu iftalai a garin Rigasa na wasu mutaneda ba asan su waye ba sunyikokarin birni waso mutane a makabartar Rimi wadda take Cikin hayin rigasa wannan kungiya me suna (Prp youth development )
Wannan kungiya Tana me jaho hankali da ku Kara kula Allahyasa mudace

ASSALAMU ALAIKUM MUNA MA DAUKA KIN ALUMMAR KADUNA DA KEWAYE BARKA DA SALLAH  ALLAH YA AMSA IBÀDUMMU AMIIN DAGA KUNGIYAR ...
10/04/2024

ASSALAMU ALAIKUM MUNA MA DAUKA KIN ALUMMAR KADUNA DA KEWAYE BARKA DA SALLAH ALLAH YA AMSA IBÀDUMMU AMIIN DAGA KUNGIYAR PRP YOUTH DEVELOPMENT RIGASA KADUNA

Muna farincikin gabatar maku da kungiyarmu Mai albarka Mai suna PRP Youth Development Rigasa Kaduna. Kofa a bude take ga...
13/02/2024

Muna farincikin gabatar maku da kungiyarmu Mai albarka Mai suna PRP Youth Development Rigasa Kaduna. Kofa a bude take ga Mai sha'awar wannan tafiya zai iya tuntubar Lambobi Kamar haka
09037767788
09073495889
We can't do it alone we need your support 🙏

Address

NO. 1 PRP Nearest Musayyaf Plaza Rigasa
Rigyasa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PRP Youth Development Rigasa Kaduna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category