Comrade Shehu Amiru Rangaza

Comrade Shehu Amiru Rangaza I am politician

04/02/2022

Jumaat Kareem 👏

17/05/2021
Alhamdulillah mungodewa Allah.
18/02/2020

Alhamdulillah mungodewa Allah.

15/08/2019

TARE DA FATAN ALKHAIRI A GAREKU ,INA MUKU BARKA DA SALLAH .

24/05/2017
I HONOR THE DAY OF JUMAAT IN MY HEART AND TRY TO KEEP IT LOVELY AND LIVELY BY SPENDING SPECIAL PRAYERS TO SPECIAL PEOPLE...
10/02/2017

I HONOR THE DAY OF JUMAAT IN MY HEART AND TRY TO KEEP IT LOVELY AND LIVELY BY SPENDING SPECIAL PRAYERS TO SPECIAL PEOPLES IN MY LIFE.MAY ALLAH BLESS US TO BE ALWAYS PATIENCE AND KIND.I WISH YOU SUCCESSFUL JUMAAT KAREEM.

Comrade Shehu Amiru Rangaza.

03/01/2017

Assalamu alaikum ALUMMAR jihar kano,musamman ma 'yan KARAMAR HUKUMAR UNGOGO ina mai janhankali a garemu da mutashi tsaye WAJEN nemawa kanmu 'yanchi ,musamman akan WAKILCIN mu a zauren Majalisun mu,sanin kowa ne a halin yanzu dai WAKILIN mu na majalisar Tarayya ya gaza,babu abinda yakeyi dai dumama kujera,kuma ya raina kowa,bashi da ubangida Wanda zai ringa karbar shawara daga wajensa,haka zaluka BABALLE bai tabuka wa TALAKAWAN UGG DA MJB komai ba,

To ina kira a garemu damu tsaya mu kwato hakkinmu ta hanyar dawo dashi a zaben 2019,domin mu tura WAKILIN da TALAKAWA zasuci moriyarsa kuma daga CIKIN KARAMAR HUKUMAR UNGOGO domin a gaskiya ni Bana GOYAN bayan sake tura WAKILIN daga KARAMAR HUKUMAR MINJIBIR domin mufa ba zamu zama bayin su ba,duba da yadda tundaga 1999-2003 MARIGAYI ADHAMA ISMAIL MUKHTAR NE YA WAKILCI UGG DA MJB,DAGANAN KUWA DA MULKIN YAKOMA MINJIBIR HARYANZU SUNE SUKEYI,TO YA ILAHI MU BAMU DA YAN SIYASA NE ??KO KUMA BAMU DA MASU ILIMIN NE ?? NIDAI NA TABBATA WANAN BATU NAWA YANA DA MAHIMMANCI IDAN HAR AKA AJIYE MAGANAR JAMIYYA,YAKAMATA KO A WACCE JAMIYYA MUTUM YAKE TO YA FUSKANCI IRIN WANNAN KALUBALEN DAYAKE ADDABAR MU FA.

FATANA SHINE KO A P.D.P KO A A.P.C WALLAHI MUHADA KAI MU CHANJA ALKIBILAR DA ZAMUCI MORIYA,SABUDA YANZU BABU MAGANAR JINGINA DA WANI TSARI A CI ZABE,KAWAI KOWA TASA TA FISHE SHI KAWAI,IDAN HAR MUNYARDA DA WANNAN TSARIN TO LALLIAI KAM ZAMU AMFANA,YAYANMU ZASU CI MORIYA,IYAYENMU ZASU AMFANA,DA SAURAN ALUMMA BAKI DAYA.

KODA KAI A A.P.C KAKE TO KA LURA DA IRIN WAKILCIN DA BABALLE YAKEYI KWATAKWATA MAYE ABIN SHAAWA??

NI DAN JAMIYYAR P.D.P NE NA TABBATA BABU ABIN SHAAWA GA WANCAN WAKILIN KWATAKWATA WALLAHI.

ALLAH YA TAIMAKEMU A 2019 AMEEEEN .

04/12/2016

Alhamdulillah,

MUNA GODIYA GA MASOYA DA MAGOYA BAYA BISA IRIN SHAWAR WARINSU NA ALKHAIRI DA SUKE BAMU A CIKIN HARKOKIN MU NA YAU DA KULLUM.

MUNA GODIYA MARA A DADI.

Shehu Amiru Rangaza.

Address

Rangaza
Rangaza

Telephone

+2347065774966

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrade Shehu Amiru Rangaza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share