B BUNI

B BUNI Life is all about a balance between expectation and reality.

Gwamna Buni tareda Sakataren Gwamnatin jahar Yobe Dr Mohammed Goje sun kai ziyarar dubiya da Jaje a babban asibitin gari...
15/05/2026

Gwamna Buni tareda Sakataren Gwamnatin jahar Yobe Dr Mohammed Goje sun kai ziyarar dubiya da Jaje a babban asibitin garin Damaturu, inda s**a duba mutanen da s**ayi hadarin mota awajen taro shi a hanyar airport jiya.

Hadarin yayi sanadin rasuwar mutum daya wasu kuma suna asibiti, muna musu addu'a wanda s**aji ciwo Allah yabasu lafiya, wanda s**a rigamu Gidan gaskiya kuma Allah ya musu rahama.

12/05/2026
04/05/2026

Kai tsaye daga bakin mai girma Hon. Baba Ali YerimaπŸ™ŒπŸΎ
Dan takaran House of assembly Gujba constituency 2027

14/10/2022

No woman is perfect just choose your own headache and start taking your paracetamol.πŸ₯²

12/09/2022

My mom is not Rich but I never slept without eating 🍝

Blue heart for your mom
πŸ’™πŸ’™πŸ’™

06/09/2022

Shin kaima kanada hankali kokuma dan pi network ne ? πŸ€£πŸ€£πŸ‘©β€πŸ¦―πŸ‘©β€πŸ¦―πŸ‘©β€πŸ¦―

04/09/2022

A Mutu Abar Maka FatanyaπŸͺ“ Da Garma Yafi Abar Maka Billion Goma
Noma Shine Tushen Arziki.
🌾🚢🀣🀣

Alhamdulilah for everything πŸ₯°
26/08/2022

Alhamdulilah for everything πŸ₯°

07/08/2022

Ta wani kashe πŸ‘Έ murya
, baby, ansace min waya πŸ“²,
Nikuwa 😎 nace inason
CajarπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Address

Malaria Buni Gari
Gotala
621101

Telephone

+2349020809239

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when B BUNI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to B BUNI:

Share