Tijjaniyya brotherhood Potiskum

Tijjaniyya brotherhood Potiskum we created this page to establish unity harmony among the youth of Sufism, and spread of akalaqul musdhapha SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM.

ANNABI MUHAMMAD S A W W SHINE ABUN KOYI.Yau kenen a cikin garin Potiskum Al'umma sun fito cikin farin ciki domin nuna mu...
15/08/2026

ANNABI MUHAMMAD S A W W SHINE ABUN KOYI.

Yau kenen a cikin garin Potiskum

Al'umma sun fito cikin farin ciki domin nuna murna da watan da aka Haifi ANNABI MUHAMMAD S A W W

ga yanayi na Ruwan sama Amma ahakan Al'umma s**a fito.

Allah ya qara Mana soyayyar sa s.a.w.w.

14/08/2026

هنيئا لإبراهيم لاح هلاله
هلال بدا للناظرين جماله

هلال ربيع فيه جاء محمد
فتم لنا البشرى و عم نواله.

21/07/2026
21/07/2026

With Imamul Faidha Media connect – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Allah yayiwa Malam Ahmad Bauchi rasuwa ƙanin Sheikh Sani Khalifa Zariya. Ya rasa kan...
19/07/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Allah yayiwa Malam Ahmad Bauchi rasuwa ƙanin Sheikh Sani Khalifa Zariya. Ya rasa kanninsa makusantansa guda uku kenan yayin da yake tsare a hannun wadancan mutanen duk da cewa kotu ta wankesa daga zargin da ake masa.

Yanzu shi kaɗai ya rage a wajen Mahaifiyarsa, shima ɗin ba ta ganinsa

ALLAH ya ji kansu ALLAH ya nasu rahma. ALLAH kamuna maganin zaluncin da azzalumai.

ZAWIYYAR SHEIKH MUHAMMADUL KABIR POTISKUM R T A
18/07/2026

ZAWIYYAR SHEIKH MUHAMMADUL KABIR POTISKUM R T A

ziyarar sheikh. Prof. Imam Ibrahim maqari.zawiyar Sheikh Sani Zanguna katsina state
17/07/2026

ziyarar sheikh. Prof. Imam Ibrahim maqari.

zawiyar Sheikh Sani Zanguna katsina state

17/07/2026

SAFAR

QUDBUL MAKHTUM

Address

Potiskum

Telephone

+2348134699803

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjaniyya brotherhood Potiskum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tijjaniyya brotherhood Potiskum:

Shortcuts

Share

Category