17/01/2026
Hakimin Guda kenan da Tawagarsa
Yayinda suke hanyar su daga Maje Zuwa Fadar mai Martaba sarkin ari yayin Nadinsa a matsayin Maigirma hakimin Guda na Farko
Tabbas taro yayi taro
Biki yayi biki
✍
Isma'eel Idrees Abubakar Gada