Nguru LGA PDP

Nguru LGA PDP its for PDP member

SHUGABANNIN ƘUNGIYAR KARABAN SUN KAI ZIYARAR GIRMAMAWA GA SHUGABAN PDP NA NGURUA yau da yamma, shugabannin ƙungiyar mata...
01/06/2026

SHUGABANNIN ƘUNGIYAR KARABAN SUN KAI ZIYARAR GIRMAMAWA GA SHUGABAN PDP NA NGURU

A yau da yamma, shugabannin ƙungiyar matasa ta Karaban daga Nguru sun kai ziyarar girmamawa ga Shugaban Jam'iyyar PDP na Karamar Hukumar Nguru, Alhaji Sani Garba Sharu.

Ziyarar ta kasance wata dama ta tattauna batutuwan da s**a shafi haɗin kai, ci gaban jam'iyya da kuma makomar siyasar Nguru.

Muna godiya da wannan kyakkyawar ziyara tare da fatan Allah Ya ƙara ɗorewar zumunci da haɗin kai.

Signed.
Usman Muhammad Bature
Publicity Secretary

Nguru Outside Assalamu-alaikum. ..
29/05/2026

Nguru Outside Assalamu-alaikum. ..

PEOPLES DEMOCRATIC PARTY (PDP)NGURU LOCAL GOVERNMENT CHAPTERNguru Local Government Area, Yobe StateJumma’a, 28 Mayu 2026...
29/05/2026

PEOPLES DEMOCRATIC PARTY (PDP)
NGURU LOCAL GOVERNMENT CHAPTER
Nguru Local Government Area, Yobe State

Jumma’a, 28 Mayu 2026

SANARWA KAN FITOWAR DAN TAKARAR PDP NA MAJALISAR DOKOKIN JIHAR YOBE MAI WAKILTAR NGURU CENTRAL

Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen Karamar Hukumar Nguru na sanar da daukacin ‘ya’yan jam’iyya, magoya baya, masu ruwa da tsaki da al’ummar Nguru Central cewa, bayan kammala zaben fidda gwani da aka gudanar jiya cikin nasara, Hon. Salisu Lawan Idriss Jakada ya samu nasarar zama dan takarar jam’iyyar PDP domin fafatawa a kujerar Majalisar Dokokin Jihar Yobe mai wakiltar Nguru Central a babban zaben shekarar 2027.

Wannan nasara da ya samu na nuna irin amincewa da goyon bayan da wakilan jam’iyya da shugabanni s**a nuna masa, bisa la’akari da jajircewarsa, nagartaccen shugabanci da kuma kokarinsa wajen cigaban jam’iyya da al’ummar Nguru Central baki daya.

Jam’iyyar PDP tana kira ga daukacin ‘ya’yanta, magoya baya, matasa, dattawa da sauran masu ruwa da tsaki da su hada kai tare da bada cikakken goyon baya domin tabbatar da nasarar jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2027.

Muna taya Hon. Salisu Lawan Idriss (Jakada) murnar wannan nasara tare da yi masa addu’ar Allah Ya ba shi hikima, lafiya da nasara a wannan tafiya.

Ameeen ya Allah

Signed

Usman Muhammad Bature
Nguru LGA Publicity Secretary

Barkan Dawowa Zuwa Gagarumar Jam’iyyarmu Ta PDPMuna farin cikin maraba da dawowarka jam’iyyar haɗin kai, ci gaba da nasa...
28/05/2026

Barkan Dawowa Zuwa Gagarumar Jam’iyyarmu Ta PDP

Muna farin cikin maraba da dawowarka jam’iyyar haɗin kai, ci gaba da nasara. Dawowarka wata babban cigaba ne ga jam’iyyarmu da kuma gina kyakkyawar makoma ga al’ummarmu.

Mu haɗu mu ƙara ƙarfafa PDP domin cigaban ƙasa da jama’a.

Assalamu-alaikum ya'yan jam’iyyarmu.Cikin ikon Allah ya mu samu damar tabbatar da kuma cika wasu gura6e a shugabancin lo...
18/05/2026

Assalamu-alaikum ya'yan jam’iyyarmu.

Cikin ikon Allah ya mu samu damar tabbatar da kuma cika wasu gura6e a shugabancin local government namu.

Muna musu addu'ar Allah ya basu ikon sauke nauyi kansu.

Ameeen ya Allah

SANARWAAna sanar da duk masu sha’awa Tsayawa takara cewa, in Allah Ya yarda, za a fara siyarwa gobe 5/May/2026 kuma za'a...
04/05/2026

SANARWA

Ana sanar da duk masu sha’awa Tsayawa takara cewa, in Allah Ya yarda, za a fara siyarwa gobe 5/May/2026 kuma za'arufe 13/May/2026.

Muna addu’ar Allah Ya bada sa’a da alheri ga kowa da kowa.

Duk wanda ke da sha’awa ko bukatar karin bayani, sai ya tuntubi Chairman na jam’iyya domin samun cikakken bayani da tsari.

Mun gode.

04/05/2026
04/05/2026

Press Statement.

PDP NEC APPOINTS INTERIM NATIONAL WORKING COMMITTEE.

The 103rd National Executive Committee of the Peoples Democratic Party at its 103rd meeting held in Abuja among other decisions, appointed 13-man Interim National
Working Committee to pilot the affairs of the party and to present candidates for the 2027
elections.

This appointment, which was as recommended by the Board of Trustees, was necessitated by the Supreme Court judgment which dismissed the appeals and cross appeals last week, effectively making our party without leadership. Conscious of the need to ensure that no vacuum is created at the leadership of our party, at a critical time like this, the critical organs of the party (BoT and NEC) unanimously took a decision to appoint an Interim National Working Committee for the party.

The Interim National Working Committee as constituted are:

1. Kabiru Tanimu Turaki, SAN -Chairman
2. Alh. Hamza Akuyam Koshe
3. Dr. Daniel Woyenikuro
4. Richard Ihediwa
5. Isa Abubakar
6. Okechekwu Obiechina Daniel
7. Hon. Theophilus Dakas Shan
8. Comrade Ini Ememobong
9. Hon. Aribisala Adewale Idowu
10. Barr. Bara’u Shafi
11. Mrs. Anthonia Chinenyenwa
12. Umar Dan Aji
13. H.E. Amb. Taofeek Arapaja -Secretary.

They were subsequently inaugurated and charged to start work immediately.

Thereafter, the NEC considered and approved the timetable for pre-election activities of
and guidelines for the party. The following activities are scheduled as follows:
Sales of Expression of Interest and nomination forms May 5 - May 13, 2026
Last Date for submission of already completed forms May 14, 2026
Screening of aspirants May 15-18, 2026
Screening Appeals May 21, 2026
Publication of all cleared aspirants May 22, 2026
Ward Primaries for all offices May 27, 2026
Appeals on All Primaries May 28, 2026
NEC Meeting to approve all nominated candidates May 29, 2026
Special Convention (candidates’ ratification) May 30, 2026

The cost are as follows:
House of Assembly
Expression of Interest - 500,000
Nomination form - 1,500,000

House of Representatives
Expression of Interest 2,000,000
Nomination form - 5,000,000
Senate
Expression of Interest 3,000,000
Nomination form 7,000,000
Governorship
Expression of Interest 5,000,000
Nomination form 35,000,000

Presidential
Expression of Interest 10,000,000
Nomination form 90,000,000

Women are exempted from paying for nomination forms, they will pay only
the Expression of Interest, while youths and people living with disability are to pay 50%
of nomination form for the offices of their choice.

Signed:
Comrade Ini Ememobong, mnipr
National Publicity Secretary
Interim National Working Committee
Peoples Democratic Party
04052026

Address

Hausari Ward
Nguru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nguru LGA PDP posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share