DAN ALI TV

DAN ALI TV ƊAN ALI ONLINE TV GUSAU, ZAMFARA STATE.

13/11/2025

Wucewar Karamin Minister Garin Kucheri Dake Ƙaramar Hukumar Mulki ta Tsafe...

kowanne Bank za su sawa Mutum 8,000 TallafiDaga 20-october zuwa 30 Insha Allah Allah ya temaka mana ya samu Acikin masu ...
14/10/2025

kowanne Bank za su sawa

Mutum 8,000 Tallafi

Daga 20-october zuwa 30 Insha Allah

Allah ya temaka mana

ya samu Acikin masu Rabo Amin🤲

13/10/2025

FOR IMMEDIATE RELEASE

Nigeria Forest Security Service to Recruit 30,000 Across the Nation — Applications Open 11 November 2025

Abuja, Nigeria – The Nigeria Forest Security Service (NFSS) hereby announces a major nationwide recruitment exercise to enlist 30,000 new personnel to its ranks. The application portal will open on 11 November 2025.

This bold initiative is part of NFSS's expanded efforts to bolster security in Nigeria’s forest reserves, counter illegal logging, protect wildlife, and support national efforts to combat insurgency, banditry, and criminal activities that often exploit bush and forested areas as hideouts.

Key Details & Objectives

Number of Positions: 30,000 new forest guards to be deployed nationwide

Application Start Date: 11 November 2025

Mandate:
• Protect forest reserves and biodiversity
• Patrol forest zones and adjacent communities
• Detect and prevent crimes within forest areas (illegal logging, poaching, encroachment, etc.)
• Support other security agencies in forested terrains

State Allocation: Positions will be distributed across all 36 states and the Federal Capital Territory (FCT), in proportion to forest density and security needs

Supervising Bodies: The Office of the National Security Adviser (NSA) and the Ministry of Environment will oversee the recruitment and training process

Training & Vetting: Applicants will undergo medical, physical, and background screening, followed by training in forest security, intelligence gathering, and inter-agency coordination

Requirements & Eligibility

Prospective applicants must meet the following:

1. Citizenship: Must be a Nigerian citizen

2. Age: Between 18 and 35 years

3. Education: Minimum of Senior Secondary School Certificate (SSCE) or its equivalent

4. Physical & Mental Fitness: Must be fit for the rigors of field duty

5. Character: Clean criminal record; able to pass security vetting

6. Others: Ability to communicate, basic literacy, and willingness to serve in forest.

13/10/2025

YAN SOCIAL MEDIA NA PDP SHIGA TA KAWO GARE KU........

Hon Isah Mukhtar Gusau IG yayi kyakkyawan tsari na bada tallafi ga yan social media masu Watsa manufofin Mai daraja Gwamna Dauda Lawal da kuma watsa ayukkan Alkhairi da shi Hon Mukhtar Isah Gusau IG yake yi a cikin al'umma.
Wannan tsarin na tallafawa Yan Social Media zai zone Batch A da Batch B.

Rukuni na farko zasu karbi forms ɗinsu daga gobe 13th Oct, 2025 In sha Allah kuma su dawo da shi zuwa Ranar Jumu'a.

Allah ya sakama Hon Mukhtar Isah Gusau IG da Mafificin Alkhairi akan wannan tallafi da yake bayarwa a kowane Mataki na Al'umma.

Ɗan Ali Online Tv
+2347065535695

SANARWA TA MUSAMMAN!!! Hon Isah Mukhtar Gusau (IG) ya zakalo mutane 40 Maza da Mata hazikai, jajirtattu kuma Yan gani ka...
13/10/2025

SANARWA TA MUSAMMAN!!!

Hon Isah Mukhtar Gusau (IG) ya zakalo mutane 40 Maza da Mata hazikai, jajirtattu kuma Yan gani kashenin jam'iyyar PDP na rumfunan Zabe 001, 046 da 047 na Mazabar Tudun Wada, Gusau, Zamfara State.
Duk wanda sunan shi ko sunan ta ya fito a cikin wadannan sunayen zai amfana da kudi naira dubu hamsin (N50,000) kowannen su a matsayin tallafi daga HON MUKHTAR ISAH GUSAU (IG)
Duk wanda yaga ko taga sunanta a cikin wadannan sunayen da muka wallafa ya kira wannan lambar wayar 08100004862 Ranar litinan 13th October, 2025 da karfe hudu 4pm na marece domin karbar FORM, duk wanda ya cika FORM ya tabbatar ya dawo da FORM zuwa ranar Jumu'a 17th Oct, 2025.

Za'a soma biyan kudaden da zarar ankammala dawowa da forms.
Wannan aikin da Hon Mukhtar Isah Gusau IG keyi koyi ne daga kyawawan ayukkan Mai daraja Gwamna Dauda Lawal na tallafawa al'umma.

Allah ya sakama Hon Mukhtar Isah Gusau IG da mafificin alkhairi, Allah ya yawaita muna ire iren su IG a cikin jam'iyyar PDP ta Jihar Zamfara.

Ɗan Ali Online Tv
+2347065535695

Da dumi-dumiGwamna Dauda Lawal Ya Nada Alhaji Abdulkadir Ibrahim Bello a Matsayin Sarki na 16 na Masarautar GusauA ranar...
29/07/2025

Da dumi-dumi

Gwamna Dauda Lawal Ya Nada Alhaji Abdulkadir Ibrahim Bello a Matsayin Sarki na 16 na Masarautar Gusau

A ranar 29 ga Yuli, 2025, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da nadin Alhaji Abdulkadir Ibrahim Bello a matsayin Sarki na 16 na Masarautar Gusau, wanda ya gaji mahaifinsa, Marigayi Dr. Ibrahim Bello, da ya rasu a ranar 25 ga Yuli bayan shekaru goma yana sarauta.

Nadin ya biyo bayan shawarwarin masu zaben sarki na masarautar Gusau, tare da bin al’adun gargajiya da dokoki na kasa.

Alhaji Abdulkadir, wanda shi ne babban ɗan marigayi sarki, yana rike da sarautar Bunun Gusau kafin wannan nadin. Shi ɗan asalin Malam Sambo Dan Ashafa ne.

Gwamna Dauda Lawal ya taya sabon sarki murna tare da kira gare shi da ya ci gaba da gadon kyakkyawar rayuwa da dabi’un sarakunan da s**a gabata, wanda zai zama jigo wajen ɗorewar zaman lafiya, haɗin kai da ci gaba a masarautar Gusau da ma kewaye

28/07/2025
Allahu Akbar!Allah ya yiwa Mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau (Emir of Gusau) na 15, Dr. Ibrahim Bello rasuwa.Marigayin y...
25/07/2025

Allahu Akbar!

Allah ya yiwa Mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau (Emir of Gusau) na 15, Dr. Ibrahim Bello rasuwa.

Marigayin ya rasu ne a Asibitin Nizzamiyya, Abuja, bayan fama gajeruwar rashin lafiya. Ya rasu yana da shekaru 71 a duniya.

Dr. Ibrahim Bello ya hau karagar mulki a matsayin Sarkin Gusau na 15 a ranar 16 ga Maris, 2015, bayan nadin da Gwamna Abdulaziz Abubakar Yari ya yi masa, biyo bayan rasuwar magajinsa Alhaji Muhammad Kabir Dan Baba, wanda ya rasu a Abuja a ranar 5 ga Maris, 2015.

A cikin rayuwarsa ta hidima ga al’umma, marigayin ya yi fice a matsayin ma’aikacin jinya, malami, kuma gogaggen ma’aikacin gwamnati a jihohin Sokoto da Zamfara. Har ila yau, kafin nadinsa a matsayin Sarki, ya riƙe muƙamai da dama da s**a taimaka wa ci gaban al’umma da harkokin lafiya da ilimi a jihohin arewa maso yamma.

Za a yi sallar jana’izar marigayi Sarkin Katsinan Gusau a yau Jumu’a da misalin karfe 2:30pm a Babban Masallacin Jumu’a na Kanwuri, Gusau.

Muna roƙon Allah (SWT) ya gafarta masa, ya sa Aljanna Firdausi makomarsa, ya ba al’ummar Masarautar Gusau da jihar Zamfara hakuri akan wannan babban rashi. Ameen.

ƊAN ALI TV

20/07/2025

أم الـقـرىٰ لـتـحـفـيـظ الـقـرآن والـــدراســات الإســلامـيـة

UMMUL QURA LITTAHFIZUL QUR'AN WADDARASATIL ISLAMIYYA

MUSABAƘA! MUSABAƘA!! MUSABAƘA!!!

A MATAKAI KAMAR HAKA
HIZIB 1 zuwa 5

DAGA USRORI KAMAR HAKA:-

1. USRATU ABUBAKAR ASSIDDIQ
2. USRATU ABDULLAHI BIN UMAR
3. USRATU ABDULLAHI BIN MAS'UD
4. USRATU ABDULLAHI BIN ABBAS

Muna Roƙon Allah Ubangiji ya bada Sa'a
.......✍️
Shafiu Aliyu Ladan
School Secretary

Address

Magami

Telephone

+2347065535695

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN ALI TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share