Miyatti-Allah kautal-hore

Miyatti-Allah kautal-hore Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria sometimes called MACBAN is a loose partisan adv

13/10/2021

Faidojin dake ciki da abubuwan da baasu halatta.

Nafoje joyi ē bafe gwanda. Kar'a manta da subscribe. Ingetti.
18/08/2021

Nafoje joyi ē bafe gwanda. Kar'a manta da subscribe. Ingetti.

Nafoji joyi ē bafe gwanda. za'a iya samun English da Hausa version dinshi duk a naturEXplore idan kukayi subscribe, Miyetti.

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'una Hakika abinda ya faru a Jos abin takaishi ne kuma abun tir da Allah wadarai wannan m...
15/08/2021

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'una Hakika abinda ya faru a Jos abin takaishi ne kuma abun tir da Allah wadarai wannan mummunar abune Kuma a kwai sakashi na reshin Hukunta Wadanda Suke aikata hakan

Don wannan bashine karor Farko da ake yiwa Matafiya da basu san hawa ba b***e sauka ba a Plateau ,😠😠😠

Hakikan Wannan lamarin ya tadamun da hankali da girgizani Ace Mutanen da basu san hawa ba b***e sauka atare su a hanya namma a Cikin Gari Babba kamar Jos Ayi Musa Kisan gilla wannan sakashin Gwamnati ne don a kwai Jahar da garin da s**ayi Kaurin suna wojen kashe Matafiya Da Gwamanan yayi barazanar rushe garin da maidaci Lebur Har Yau Ko Kazar da take wucewa samu labarin sun kara kashewa ba don sun san zai aikata musu hakan

Amma a Plateau Anyi an kuma Anyi saidai a fatar baka ba wanda duniya taga an Hukunta

Ina kira da babbar murya da cewa a ɗau mataki maitsauri akan masu aikata hakan don In hakan yashi gaba To lallai bazai haifar da ɗa Mai ido ba

A karshe ina Mai jajantawa waɗanda s**a resa ƴan uwan su Waɗanda s**a resa rayukan su Kuwa Allah ya amshi shahadar su yayi musu gafara da Rahma waɗanda s**a jikkata Allah ya basu Lafiya Albar Annabi (S.A.W) da Alqura'ani
Lamiiɗo Fulɓe Bello Bodejo

Sing Mo Lamiɗo

22/07/2021
22/07/2021

E mi walla kala Bandiraaɓe Am Fulɓe Julɓe Seyo Julde Layyah Allah seniiɗo holli'en Mawri

Barka da Salla Happy EI'DIL AL ADHA

Lamiɗo Fulɓe Bello Bodejo
Sing Mo Lamiɗo

Min kofnii'on min e higgoojo'am soobaajo am Kauran Bauchi Bala Mohamed Ngomnajo jihawol Bauchi Min yela nii'on Kairuuji ...
15/07/2021

Min kofnii'on min e higgoojo'am soobaajo am Kauran Bauchi Bala Mohamed Ngomnajo jihawol Bauchi

Min yela nii'on Kairuuji ko ɗuuɗi

Allah wallu Fulɓe men Fulɓe Borno on kofnaama
15/07/2021

Allah wallu Fulɓe men Fulɓe Borno on kofnaama

Barkamen e nyalaade Jumɓaare e mi yela on jumɓi jam Allah jabanoo'en dewe menBarkammu da Ranar Juma'ah ina fata anyi sal...
09/07/2021

Barkamen e nyalaade Jumɓaare e mi yela on jumɓi jam
Allah jabanoo'en dewe men

Barkammu da Ranar Juma'ah ina fata anyi sallar Juma'ah lafiya Allah ya amci ibadummu

Lamiɗo Fulɓe Bello Bodejo
Sing Mo Lamiɗo

Juma'at Mubarak
09/07/2021

Juma'at Mubarak

08/07/2021

On nyalli Jam bandiraaɓe am Fulɓe

Mi hofnii'on mi yelanii'on Kairuuji ko ɗuuɗi e mi yetta e du'aajemon e kofli mon mi yetti on

08/07/2021

Ko da yauce ko faramu a buɗe take don karɓar Korafe korafen ku Sai ku Garzayo ku kawo mana Korafe korafen ku a rubuce da shikakkun Hujjojina korafin ku Da hotuna ko bidiyo ko sauti ku kawo Helkwatar Kungiyar Miyetti Allah Kautal h**e dake Tudun Wada Kasuwar Maliya Hanyar Keffi zuwa Abuja

Ko ku tuntubi wadannan Labbobi kamar haka 👇

08023618600
08135596789
08130501213
08039313183

Lamiɗo Fulɓe Bello Bodejo

Sing Mo Mo Lamiɗoo

08/07/2021

Address

Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Miyatti-Allah kautal-hore posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Miyatti-Allah kautal-hore:

Share