A_M_B MEDIA Team

A_M_B MEDIA Team ABDULRAZAQ MUHAMMAD BELLO INUSAWA APC PARTY CHAIRMAN UNGOGO LOCAL GOVERNMENT MEDIA TEAM

innalillahi wa Inna ilaihir
17/01/2026

innalillahi wa Inna ilaihir

Wasu da ba a sansu ba, sun yanka wata mata da 'ya'yanta uku, tare da jefa jaririnta rijiya a gidanta, a Unguwar Dorayi Chiranci dake Kano.

Shugaban jam'iyyar APC'N qaramar hukumar Ungogo Alh. Abdulrazaq Inusawa na qara tunatar da al'ummar Ungogo da su tanadi ...
16/01/2026

Shugaban jam'iyyar APC'N qaramar hukumar Ungogo Alh. Abdulrazaq Inusawa na qara tunatar da al'ummar Ungogo da su tanadi katin dan kasar su a kusa domin mallakar katin jam'iyyar ta APC.

Sannan yana qara kira ga yayen jam'iyyar da su cigaba da wayar da kan al'umma wajen nuna musu muhimmancin mallakar katin jam'iyyar, tareda samar dasu cewa idan baka da NIN baxaka mallaki katin ba

Reminder .Daga Ofishin shugaban jam'iyyar APC'N qaramar hukumar Ungogo.
16/01/2026

Reminder .

Daga Ofishin shugaban jam'iyyar APC'N qaramar hukumar Ungogo.

16/01/2026
16/01/2026

Jam'iyyar Issa Tchiroma zata ƙaurace wa zaɓen ƴan majalisa a Kamaru

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3Lm3FsS

16/01/2026

Yau rana ce mai cike da tarihi a Najeriya!

A rana irin ta yau a 1966 ne aka kashe Firaiministan Najeriya na farko, Tafawa Ɓalewa da Firimiyan Arewa, Ahmadu Bello da wasu jiga-jigan ƴansiyasa da sojoji a yunƙurin sojoji na juyin mulki.

16/01/2026

A hirarsa da BBC, Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya bayyana cewa rashin tsaro a iyakoki na bai wa 'yan bindiga damar tsallakawa cikin ƙasar daga ƙasashen da ke maƙwaftaka.

Ya ce katangar za ta taimaka wajen hana "migayu" shiga sannan za su yi amfani da na'urori domin tsare wuraren da ba za a iya yin katanga ba.

16/01/2026

Ahmadu Bello ne firimiyan jihar Arewa na farko a tarihi kuma akwai wasu sanannun mutane da s**a riƙe muƙamin minista a ƙarƙashinsa.

16/01/2026
16/01/2026

Address

Alh. Abdulrazaq Muhammad Bello Street
Kunya
1

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A_M_B MEDIA Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share