Progressive for Tijjaniya Youth Congress, Kumo Akko L.G.A Chapter

  • Home
  • Nigeria
  • Kumo
  • Progressive for Tijjaniya Youth Congress, Kumo Akko L.G.A Chapter

Progressive for Tijjaniya Youth Congress, Kumo Akko L.G.A Chapter Wanan Shafin mun budeshi ne don zaman lafiya da nemawa matasa aikiyi

29/03/2022
24/03/2022

Dan majalisar wakilai na tarayya ya nemi a dawo amfani da SULALLA a Nijeriya.
___________

Hon Umar Muda Lawal Dan majalisar wakilai na tarayya mai wakiltan karamar hukumar Toro ya nemi majalisa ta sabya CBN su dawo da yin Amfani da Kuɗin Sulalla A Najeriya.

Dan majalisar yi kiran ne yayin zaman majalisar na jiya Talata yanda ya gabatar da ƙudirin kan hakan.

A Nijeriya an shafe shekaru ba a amfani da kuɗin ƙarfe ko kuma sulalla a Najeriya waɗanda su ne kobo 50 da naira 1 da naira 2. Duda cewa suna rubuce a cikin kudin Kasar har yanzu.

Yanzu kuma a hannun al'umma mafi ƙanƙantar kuɗi a Najeriya ita ce takardar naira 5, wadda da kyar ake samun abin da za a iya saya da ita saboda hauhawar farashi.

Dan majalisar yace farfado da ƙananan kudaden zai kawo sauyi ta bangaren fasalin farashin kananan abubuwa. A Kasar kuma za'a samu sauki.

22/03/2022

Address

Jauroji
Kumo
07087820000

Telephone

+2347087820000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Progressive for Tijjaniya Youth Congress, Kumo Akko L.G.A Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Progressive for Tijjaniya Youth Congress, Kumo Akko L.G.A Chapter:

Share