Littattafan Koyon Addinin Musulunci Cikin Harshen Hausa

Littattafan Koyon Addinin Musulunci Cikin Harshen Hausa Litattafan koyon Islama da Yaren Hausa. kama daga irin su Iziyya, Alhlari, Arba'una Hadisi da sauransu. a cikin salo na ban sha'awa.

wanda babban Malami Dr. Jamilu Zarewa dake a Jami'ar ABU Zaria ya wallafa.

Kowani gida yak**ata a samesu.
11/12/2025

Kowani gida yak**ata a samesu.

11/12/2025

RIYADUSSALIHIN

Cikin taimakon Allah na samu damar fassara littafin Riyadussalihin na Imamun Nawawi mai hadisai (1,896) zuwa harshen Hausa a cikin Volume guda (2).

Littafin ya samu BITAR manyan malamai da daliban ilimi, k**ar yadda za a gani a bangon littafin .

Alhamdulillah Littafi ya fito.
Allah Ya amsa mana

Don neman inda za a samu;

08135018032


RIYADUSSALIHIN Cikin taimakon Allah Babban Malaminmu Associate Professor Jamilu Zarewa ya samu damar fassara littafin Ri...
11/12/2025

RIYADUSSALIHIN

Cikin taimakon Allah Babban Malaminmu Associate Professor Jamilu Zarewa ya samu damar fassara littafin Riyadussalihin na Imamun Nawawi mai hadisai (1,896) zuwa harshen Hausa a cikin Volume guda (2).

Littafin ya samu BITAR manyan malamai da daliban ilimi, k**ar yadda za a gani a bangon littafin .

Alhamdulillah Littafi ya fito.
Allah Ya amsa mana

Don neman inda za a samu;

08135018032

We do home delivery to all states
21/12/2024

We do home delivery to all states

Hakika samar da ingantacciyar tarbiyya a cikin al'uma aiki ne da yake da rassa daban-daban, kowane mutum akwai ɓangaren ...
09/12/2024

Hakika samar da ingantacciyar tarbiyya a cikin al'uma aiki ne da yake da rassa daban-daban, kowane mutum akwai ɓangaren da zai k**a.
Malamai sun ɗauki ɓangare Wa'azi, karantarwa da wallafa littatafai wa'yanda s**a dace da irin yanayinmu da zamaninmu. To yi hakan wato wallafa littatafai ba zai isa ba, har sai an samar da yanayin da za a isar da wadannan littattafai su isa zuwa ga mutane, mutane su sansu kuma su mallakesu, a saboda haka ne aka buɗe wannan shafi domin kokarin kara fitowa da mutane irin talifin da ake yi na littattafan da muke da su na Hausa wanda aka rubuta domin sanin Addinin Musulunci.
Dik wanda yake so ya bayar da tashi gudunmawa domin tallata littafan nan to muna maraba da shi. Za mu sa shi ya zama admin a wannan page din.
Allah ya sa mu dace. Wa jazakumullahu khaira.

Rabiu Abdu.

Assalamu alaikum. Kowanne daga cikin wadannan littattafai za ka iya saka order. Don iyalanta, masallacin unguwarku, ko a...
19/11/2024

Assalamu alaikum.
Kowanne daga cikin wadannan littattafai za ka iya saka order. Don iyalanta, masallacin unguwarku, ko akai wa Makarantun Islamiyyar layinku domin amfane al'umma gaba daya.

07/11/2024

The Senate of the Prestigious Ahmadu Bello University, Zaria, has announced my promotion to the rank of Associate Professor of Islamic law (Makasidush Sharia) , with effect from 1st October, 2023.

SubhaanaLlaahi wa bi hamdiHi, SubhaanaLlaahil Azim.

07/11/2024

Twenty Books in Hausa Language
my Allah accept it from me

05/11/2024

MATAKAN TARBIYYAR YARA A MUSULUNCI

Alhamdulilah, sabon littafinmu ya fito.
Littafin ya kunshi abubuwa k**ar haka:

1. Ma'anar Tarbiyya da muhimmancinta.
2. Falalar Tarbiyyar yara.
3. Matakan da ake bi wajan samun yara nagari
4. Muhimman ka'idoji a tarbiyyar yara.
5. Abubuwa da suke jawo lalacewar Tarbiyya.

Ina rokon Allah Ya amsa mana, Ya Sanya shi sadaka jariya.
DUK Wanda yake so zai iya kiran wannan lambar
08135018032

Dr Jamilu Zarewa

Address

Zaria Road
Kumbotso

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Littattafan Koyon Addinin Musulunci Cikin Harshen Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category