CDP Manomawa Kafi Ward

CDP Manomawa Kafi Ward Manomawa Kafi ward community deployment program

17/04/2026
28/03/2026
Assalamu Alaikum,Muna mika sakon godiyarmu ta musamman ga Mai Girma Gwamna bisa kokari da kulawar da kuka nuna wajen gya...
28/03/2026

Assalamu Alaikum,
Muna mika sakon godiyarmu ta musamman ga Mai Girma Gwamna bisa kokari da kulawar da kuka nuna wajen gyaran transformer din mu ta hannun CDP.
Al’ummar Manomawa suna matukar farin ciki da wannan aiki da aka yi, domin ya taimaka matuka wajen dawo da hasken wuta da inganta rayuwar mu ta yau da kullum.
Muna addu’ar Allah Ya saka da alheri, Ya kara muku lafiya da hikima wajen cigaba da yi wa al’umma hidima.
Mun gode kwarai da gaske.
Wassalamu Alaikum.

Address

Ingawa Local Government Manomawa Kafi Ward
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CDP Manomawa Kafi Ward posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share