wakilin gabas one support Honouble sani dan lami

wakilin gabas one support Honouble sani dan lami Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from wakilin gabas one support Honouble sani dan lami, Political Party, Katsina.

W/GABAS ONE SUPPORT HON SD REPORTERSA YAU 27/11/2025Muna Adduar ALLAH Subhanahu Wata'ala Ya Cigaba Dayi Masa Jagora Waja...
01/12/2025

W/GABAS ONE SUPPORT HON SD REPORTERS

A YAU 27/11/2025

Muna Adduar ALLAH Subhanahu Wata'ala Ya Cigaba Dayi Masa Jagora Wajan Sauke Nauyin Alumma Ameeen

W/GABAS ONE SUPPORT HON SD REPORTER'S

NIGERIAN YOUTHS FOR BAT KATSINA STATE CHAPTER
13/11/2025

NIGERIAN YOUTHS FOR BAT KATSINA STATE CHAPTER

12/11/2025
Zamu kasance masu aiki da gaskiya da rikon amana Kuma zamu kasance abin alfahari ga karamar hukumar Katsina da kasa Baki...
12/11/2025

Zamu kasance masu aiki da gaskiya da rikon amana Kuma zamu kasance abin alfahari ga karamar hukumar Katsina da kasa Baki daya. Cewar jami'an Yan sandar da Hon Sani Danlami ya Samar ma aiki.

Sabbin jami'an Yan Sandan Yan asalin Karamar hukumar Katsina su goma Sha ukku sun bayyana haka ne a lokacin da s**a Kai ma dan majalissar tarayya ziyara a gidan sa domin nuna farin cikinsu da godiyarsu a gareshi dangane da sama masu aikin yan sanda da yayi daga cikin kokarinsa na sama ma matasa ayyukan dogaro da Kai.

Hon Sani Aliyu Danlami Garkuwan Arewa, Mai Raba Alkhairi ya bayyana Jin dadinsa dangane da wannan ziyara, ya Kuma Yi kira ga sabbin jami'an Yan sandar da ya sama ma aiki da su kasance masu saka gaskiya da rikon amana acikin harkokin aikinsu.

Duk da cewa wannan ba shine na farko ba, Hon Sani Danlami mai raba alkhairi ya bayyana cewa, wakilcinshi zai ci gaba da bada fifiko wurin ganin an sama ma matasa ayyukan yi, inganta harkar kiwon lafiya, bunkasa bangaren ilimi, aiwatar da ayyukan raya kasa da ci gaban al'umma da sauransu.

Muna rokon Allah ya Kara Yi mashi jagoranci acikin lamurranshi dangane da kokarin taimakon al'ummarshi da yakeyi

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when wakilin gabas one support Honouble sani dan lami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share