Arewa Reporters TV

Arewa Reporters TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Reporters TV, Government Official, Daura, Katsina.

Baba ya ce "Juma'a mubarak"Allah ya karɓa mana.Abdulaziz Abdulaziz 🖊️
24/10/2025

Baba ya ce "Juma'a mubarak"

Allah ya karɓa mana.

Abdulaziz Abdulaziz 🖊️

AKUME REMAINS SGFThere has been no change in the status of His Excellency, Senator George Akume, as Secretary to the Gov...
29/06/2025

AKUME REMAINS SGF

There has been no change in the status of His Excellency, Senator George Akume, as Secretary to the Government of the Federation.

President Bola Ahmed Tinubu, currently in Saint Lucia, has not made any new appointments.

The information circulating about Akume’s replacement is untrue. Agents of mischief fabricated it.

The Presidency advises Nigerians to disregard the fake news.

Bayo Onanuga
Special Adviser to the President
(Information and Strategy)
June 28, 2025

Benefits for the home and individuals of the Tax Reform Bills, which were signed by our President Bola Ahmed Tinubu.
27/06/2025

Benefits for the home and individuals of the Tax Reform Bills, which were signed by our President Bola Ahmed Tinubu.

AlhamdulilLah, ana ta daɗa rage mugun iri! Har yanzu akwai sauran rina-a-kaba a yaƙi da mugaye ƴan ta'addan daji amma ko...
28/03/2025

AlhamdulilLah, ana ta daɗa rage mugun iri!

Har yanzu akwai sauran rina-a-kaba a yaƙi da mugaye ƴan ta'addan daji amma ko shakka babu ana ganin haske. Daga shigowar gwamnatin Bola Tinubu zuwa yau an yiwa ƴan daji ɓarnar da ba a taɓa yi musu ba. Ya zuwa yanzu an kashe fitattun ɓarayin daji kamar haka:

1. Ali Kachalla/Ƙawaje
2. Kachallah Dogo Kwaddi
3. Lawali Dodo
4. Ɓoderi
5. Sani Wala-birki
6. Kachallah Hana-Zuwa
7. Damina
8. Kachalla Sani Dangote
9. Kachalla Adamu
10. Halilu Sububu
11. Baleri
12. Modi Modi
13. Kachalla Mai Shayi
14. Kachalla Tsoho Lulu
15. Ibrahim Nagure
16. Kachalla Makore
17. Bulak
18. Tukur Sharme
19. Hassan Ɗantawaye
20. Ɗan-Isuhu

Wannan nasara da ake samu ta kawo sauƙi ƙwarai ga al'ummomin dake maƙwabtaka da waɗannan miyagu. Insha Allah za a cigaba da nasara akan mugaye domin ƴantar da mutanen da suke ƙuntatawa a ko-ina-da-ina.

Allah ya cigaba da ɗora nagari akan mugu!

Na yi farin ciki da saukowar farashin kayan abinci musamman ma yanzu da muke fuskantar azumi. Muna ganin haske da cigaba...
26/02/2025

Na yi farin ciki da saukowar farashin kayan abinci musamman ma yanzu da muke fuskantar azumi. Muna ganin haske da cigaba. Yayin da ƙasashe da yawa ke fama da matsaloli, mu a Najeriya muna ganin sauyi me kyau. A hankali al'amura na daidaita, sauƙi na ƙara samuwa. Mungodewa Allah!
– Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a taron ƙoli na jam'iyyar APC

Shugaba Tinubu A Taron AUShugaba Bola Ahmed Tinubu ya ɗau hoto tare da sauran Shugabannin Ƙasashe da Gwamnatoci a wajen ...
15/02/2025

Shugaba Tinubu A Taron AU

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ɗau hoto tare da sauran Shugabannin Ƙasashe da Gwamnatoci a wajen Zama na 38 na Taron Babbar Majalisar Ƙungiyar Haɗa Kan Afrika (AU) a Addis Ababa, babban birnin ƙasar Habasha a ranar wannan Asabar ɗin.

Hoto na 2: Shugaba Ahmed Tinubu tare da sauran Shugabannin Ƙasashe da Gwamnatoci suna halartar Zama na 38 na Taron Babbar Majalisar Ƙungiyar Haɗa Kan Afrika (AU) a Addis Ababa, babban birnin ƙasar Habasha.

Wallahi Tallahi Na Yi Nadamar Tallata Tinubu A Zaben 2023, Inji Danbilki KwamandaMe za ku ce?
13/02/2025

Wallahi Tallahi Na Yi Nadamar Tallata Tinubu A Zaben 2023, Inji Danbilki Kwamanda

Me za ku ce?

06/02/2025

FIFTEEN years ago, the matter was raised and addressed. 👇🏽

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin kashe Naira biliyan 80 don sake ginawa da gyara madatsar ruwa ta Ala...
05/02/2025

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin kashe Naira biliyan 80 don sake ginawa da gyara madatsar ruwa ta Alau dake jihar Borno a wani bangare na kokarin shawo kan matsalar ambaliyar ruwa da inganta harkokin ruwa a yankin.

Ministan albarkatun ruwa da tsaftar mahalli, Joseph Utsev ne ya bayyana hakan a ranar Talata bayan kammala taron majalisar zartarwa ta tarayya a fadar gwamnati da ke Abuja, wanda shugaba Tinubu ya jagoranta.

Utsev ya bayyana cewa gwamnatin jihar Borno za ta hada hannu da gwamnatin tarayya domin gudanar da aikin wanda aka shirya kammala shi cikin watanni 24.

Ya kuma jaddada cewa za a kammala kashi na farko na aikin gyaran tsakanin watan Fabrairu zuwa Yuli na shekarar 2025 domin dakile matsalar ambaliyar ruwa a jihar.

Nasarorin da Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta cimma a cikin watan January. .
02/02/2025

Nasarorin da Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta cimma a cikin watan January.

.

02/02/2025

*Tsarabar Mako daga fadar shugaban ƙasa* mai ɗauke da ayyukan da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gudanar a cikin makon da ya gabata.

Sako daga ofishin mai taimakawa shugaban ƙasa kan yaɗa labarai Abdulaziz Abdulaziz

Yadda Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu Yayi Sallar Juma'a tare da Khalifan Tijjaniyya na Duniya, Sheikh Ibrahim Inyass, S...
31/01/2025

Yadda Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu Yayi Sallar Juma'a tare da Khalifan Tijjaniyya na Duniya, Sheikh Ibrahim Inyass, Shekh Mahi Inyass a Masallacin Fadar Shugaban Kasa.

Khalifan ya yi wa Najeriya addu'ar zaman lafiya da ci gaba mai dorewa, Kana ya yi wa Shugaban kasar fatan samin nasarar aiyukan da ya ke yi na sake raya kasa.

Address

Daura
Katsina

Telephone

+18139767895

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Reporters TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share