22/08/2026
Dan'uwa ko kasan wa yayi ka?, donmi yayika? Mike karshenka? Ina za'asaka? Inkasani Mike mafitarka?.
Allah yayini Don inkadaitashi da bauta badon inrayu kan sharholiya ko bodagewa ba .
A'a Sai Don inbautamasa bakuma Kan yadda naso ba ko Kan sanrainaba ,a'a inbautamasa bisa koyowar Annabin Rahma Muhammad Rasulullah S.A.W..
Dan'uwa inmunhaka munbi umurninsa dayace Baihalicci Mutun da Aljani ba Sai Don subauta Masa.