03/09/2026
OUR COMMUNITY FIRST
Mun ɗauki Siyasa hanya ta jagorantar al’umma, wakiltar muradunsu, kare haƙƙoƙinsu da neman mafita ga matsalolin da suke fuskanta.
A karkashin jagorancin Hon Engr Ibrahim Isah Namakka ɗan takarar Majalisar Dokokin Jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar safana a jam'iyar PDP POWER TO THE PEOPLE.
A tafiyar siyasar mu zamu kasance masu kamanta gaskiya, adalci, tawali’u, sauraron jama’a, haƙurin da jurewa kalubalantar abokan hamayya da masu s**a. Kuma zamuyi kokarin ganin bambancin ra’ayi bai zama dalilin ƙiyayya, zagi cinmutunci ko tashin hankali tsakanin mu da kowa ba. Insha Allahu.
COMRADE
Yusuf Usman Babban Duhu