Aʀᴇᴡᴀ ғᴏʀ ʟᴀᴅᴏ

Aʀᴇᴡᴀ ғᴏʀ ʟᴀᴅᴏ Allah kabar muda soyayyar annabi Muhammad ( s a w )

15/04/2025

Albishirinku Ma’abota Kallon fina finan Hausa, Musamman wadan da sukayi kewar Kallon Fina finan mu masu gajerun Mintuna Awa Daya zuwa Awa Daya da Rabi.

Ga dama ta Musamman, Shirin Taskar Kannywood daga Kamfanin Zai Fara Zuwar muku Ranar 20 ga Watan Apirilu 2025, Shirin Zaici gaba da zuwa ne duk Sati a Tashar Abnur Entertainment dake Kan Manhajar YouTube.

Sannan Wata dama ce ta Musamman GA duk Masu son Tallata Hajar su a cikin Sabon Shirin Mai Suna “ TASKAR KANNYWOOD “

Domin Neman Karin bayani kuna Iya Tun Tubarmu Akan Lambar Waya kamar haka... 08060434949/08098983635.

Mungode.



27/11/2024

Alhamdulillah for another fulfilling day! How did your day go?

21/02/2023

Nᴏᴡ ɪs ᴛʜᴇ ᴛɪᴍᴇ ᴠᴏᴛᴇ
Sᴇɴᴛ.ʏᴀᴋᴜʙᴜ ʟᴀᴅᴏ 2023

20/02/2023

Waye zabinka ranar 25/2/2023

20/02/2023

Send a message to learn more

20/02/2023

Sʜɪɴ ᴋᴀɴᴀ ʀᴀ'ᴀʏɪɴ ʏᴀᴋᴜʙᴜ ʟᴀᴅᴏ ᴀ ᴊɪʜᴀʀ ᴋᴀᴛsɪɴᴀ
(a)ᴇʜ
(b)ᴀᴀ

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aʀᴇᴡᴀ ғᴏʀ ʟᴀᴅᴏ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Aʀᴇᴡᴀ ғᴏʀ ʟᴀᴅᴏ:

Share