DDR Hausa

DDR Hausa Dan’uwa Daily Reporter fitaccen dandalin labarai ne na zamani da aka yi wa rajista da hukumar CAC. Danmarke Restoration Vanguard FKD PDP

Mun mayar da hankali wajen kawo sahihan labarai, rahotanni na musamman, da sharhi kan al’amuran yau da kullum cikin harshen Hausa.

03/08/2026

Martani Tijjani Gandu

masu goyon bayan Mal Lawal Daura sunfara murna anbashi takarar Gwamna a jamiyar ADC minene Gaskiya Maaganar?
29/05/2026

masu goyon bayan Mal Lawal Daura sunfara murna anbashi takarar Gwamna a jamiyar ADC minene Gaskiya Maaganar?

Ma'aikaciyar BBCHausa, Madina Maishanu na murnar cika shekaru 30
14/05/2026

Ma'aikaciyar BBCHausa, Madina Maishanu na murnar cika shekaru 30

Bincike ya nuna cewa matan jihar Sokoto ne su ka fi kowadanni mata a Najeriya samun kyakykyawar kulawa daga mazajensu.Sa...
14/05/2026

Bincike ya nuna cewa matan jihar Sokoto ne su ka fi kowadanni mata a Najeriya samun kyakykyawar kulawa daga mazajensu.

Sannan bincike ya nuna cewa jihar Sokoto ce ta fi kowace jiha tsadar aure a Najeriya.

Ɗan takarar majalisar tarayya mai wakiltar Kaita/Jibia Kabir Shehu Yandaki ya sayi Fom na tsayawa takara a Jam'iyyar ADC...
14/05/2026

Ɗan takarar majalisar tarayya mai wakiltar Kaita/Jibia Kabir Shehu Yandaki ya sayi Fom na tsayawa takara a Jam'iyyar ADC domin fafatawa da shi a zaben 2027

Kwamarad Kabir Shehu Yandaki ya bayyana cewa ya shiga takarar ne domin kyautata rayuwar al'ummar yankunan.

PRP rejected Obi, Kwankwaso’s demand for automatic tickets — Baba-AhmedThe National Chairman of the Peoples Redemption P...
14/05/2026

PRP rejected Obi, Kwankwaso’s demand for automatic tickets — Baba-Ahmed

The National Chairman of the Peoples Redemption Party, Hakeem Baba-Ahmed, has explained why former Labour Party presidential candidate, Peter Obi, and the leader of the New Nigeria People’s Party, Rabiu Musa Kwankwaso, were unable to join the PRP.

Speaking during an interview on ITV, Mr Baba-Ahmed said discussions between the PRP and the two politicians collapsed after they allegedly demanded automatic tickets for the positions of president and vice president.

READ THE FULL REPORT IN THE COMMENTS SECTION:

Address

Katsina
820240

Telephone

+2348034347129

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DDR Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to DDR Hausa:

Shortcuts

Share