Sabuwar Katsina Media Team

Sabuwar Katsina Media Team SABUWAR KATSINA MEDIA TEAM �
Official Media Platform na magoya bayan Dr. Zayyana Shehu Sani

10/07/2026

News 🗞️🗞️

Sabuwar Katsina Media Team 'Yan uwa al'ummar Jahar Katsina,Lokaci ya yi da za mu zaɓi shugaba mai kishin jama'a, mai han...
02/06/2026

Sabuwar Katsina Media Team
'Yan uwa al'ummar Jahar Katsina,
Lokaci ya yi da za mu zaɓi shugaba mai kishin jama'a, mai hangen nesa, kuma mai shirye-shiryen magance matsalolin da s**a daɗe suna addabar jiharmu.
A yau muna gabatar muku da:
DR. ZAYYANA SHEHU SANI
Dan takarar gwamnan Jahar Katsina karkashin Jam'iyyar NDC ✌️
Dr. Zayyana Shehu Sani ya zo da sabon hangen nesa domin gina Sabuwar Katsina mai cike da zaman lafiya, cigaba da walwala.
✅ Ƙarfafa tsaro da haɗin kai tsakanin gwamnati da al'umma.
✅ Samar da ayyukan yi ga matasa domin rage zaman banza.
✅ Bunƙasa noma da tallafawa manoma.
✅ Inganta ilimi da kiwon lafiya.
✅ Gina tattalin arziki mai ƙarfi domin amfanin kowa.
'Yan uwa al'ummar Katsina,
Tsaro ba magana ba ne, aiki ne. Cigaba ba alkawari ba ne, tsari ne. Saboda haka muna buƙatar shugaba mai ilimi, ƙwarewa da kishin jama'a.
Zaɓi DR. ZAYYANA SHEHU SANI
Zaɓi NDC ✌️
Zaɓi Sabuwar Katsina

🗣️ "Ido ya buɗe! Katsina ta farka!"
✌️ NDC – Yatsu Biyu Alamar Nasara!
Dr. Zayyana Shehu Sani – Governor na Kowa.

29/05/2026

SAKON BARKA DA SALLAH KENAN DAGA DAN TAKARAR GWAMNAN JAHAR KATSINA KARKASHIN JAGORANCIN JAM IYYAR NDC Dr.Zayyana Shehu Sani

BARKA da SALLAH
28/05/2026

BARKA da SALLAH

28/05/2026

# #

MUNA YIWA AL'UMMAR KATSINA BARKA DA SALLAH FATAN ANYI SALLAH LAFIYA DAGA DAN TAKARAR GWAMNAN JAHAR KATSINA KARKASHIN JAG...
27/05/2026

MUNA YIWA AL'UMMAR KATSINA BARKA DA SALLAH FATAN ANYI SALLAH LAFIYA DAGA DAN TAKARAR GWAMNAN JAHAR KATSINA KARKASHIN JAGORANCIN JAM IYYAR NDC DR.ZAYYANA SHEHU SANI STORE

VOTE NDC FOR BETTER NIGERIA 2027 INSHA ALLAH
26/05/2026

VOTE NDC FOR BETTER NIGERIA 2027 INSHA ALLAH

MAI GIRMA DAN TAKARAR GWAMNAN JAHAR KATSINA DR. Zayyana Shehu  KARKASHIN JAM IYYAR NDC NA TAYA DUBBAN AL'UMMAR JAHAR KAT...
26/05/2026

MAI GIRMA DAN TAKARAR GWAMNAN JAHAR KATSINA DR. Zayyana Shehu KARKASHIN JAM IYYAR NDC NA TAYA DUBBAN AL'UMMAR JAHAR KATSINA DA MA DUNIYA BAKI DAYA MURNA ARFAH. ALLAH UBANGIJI YA AMSA MAMU VOTE NDC FOR BETTER NIGERIA 2027 INSHA ALLAH

Address

KATSINA
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabuwar Katsina Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share