Queen Ummyta Amir Alasan Zaura

Queen Ummyta Amir Alasan Zaura Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Queen Ummyta Amir Alasan Zaura, Katsina.

Ya ubangiji Allah ga bawanka Nan Mai tsoron ka Mai taimako Mai son talakawan ka.ya ubangiji Allah kacika masa burinsa a ...
29/08/2021

Ya ubangiji Allah ga bawanka Nan Mai tsoron ka Mai taimako Mai son talakawan ka.ya ubangiji Allah kacika masa burinsa a karamar hukumar ungogo nasamun shugabanci Al umma a matsayin Dan majalisar jaha 2023 insha Allah.

Ya Allah! ina neman tsarinka daga gajiyawa, da kasala, da tsoron,da rowa, da takwarkwashewa(yayin tsufa), da azabar kaba...
22/08/2021

Ya Allah! ina neman tsarinka daga gajiyawa, da kasala, da tsoron,da rowa, da takwarkwashewa(yayin tsufa), da azabar kabari, ya Allah! Ka bawa zuciyata tsoronka, ka tsarkaketa Kaine mafi alherin Wanda ya tsarkaketa Kaine majibincin lamuranta Kuma Kaine shugabanta ,ya Allah! Ina Neman tsarinka daga ilimi marar amfani, da Kuma zuciya marar tsoronka, da rayuwa da bata koshi, da adduar daba,a amsa mata. Ina maku fatan alkhairi masoya na.

22/08/2021

Ya ubangijinmu ka gafarta mana da yan uwanmu dasuka rigamu yin imani kada ka sanya wani kulli a zukatanmu ga wadanda sukayi Imani ya ubangijinmu lallai kai mai tausayi ne mai rahama

18/08/2021

Alhamdulillah

Alhamdulillah Masha Allah
18/08/2021

Alhamdulillah Masha Allah

15/08/2021

Alhamdulillah ala kullu halin

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Queen Ummyta Amir Alasan Zaura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Queen Ummyta Amir Alasan Zaura:

Share